Iran Ta Musanta Zargin Ɓoye Makaman Nukiliya A Dutsen Kolang
Iran ta sake musanta zargin cewa tana da wani ɓoyayyen wurin gudanar da ayyukan nukiliya a Dutsen Kolang, bayan da...
Iran ta sake musanta zargin cewa tana da wani ɓoyayyen wurin gudanar da ayyukan nukiliya a Dutsen Kolang, bayan da...
A yau Laraba ne aka kafa cibiyar binciken wayewar kai ta duniya a hukumance, wani dandali da aka tsara domin binciken ilimi a mabambantan bangarori, mai babban matsayi, wanda cibiyar nazarin kimiyyar zamantakewar al’umma ta kasar Sin ta kafa. A nan gaba kuma, cibiyar za ta aiwatar da ayyukan nazari, da bayyana shawara kan wayewar kan duniya, kuma za ta rubuta "Littafi mai bayyana ra’ayoyin manazarta game da musayar al'adu", da samar da dakin adana bayanai na binciken wayewar kan duniya da sauransu. Har ila yau, cibiyar za ta ci gaba da samar da sakamakon bincike mai inganci a fannoni masu muhimmanci, kamar ka'idodin wayewar kai, da kwatancen al'adu, da fasahar AI, da ci gaban al'adun duniya, da dogaro da manyan bukatun kasa bisa manyan tsare-tsare, domin samar da tushen tunani, da goyon bayan basira ga gina kyakkyawar makomar bil-Adam ta bai daya. (Amina Xu)
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da Kwamitin Haɗin Gwiwa na Hukumomi daban-daban domin yaƙi da matsalar shan...
Hukumar kula da makamashi ta kasar Sin ta ce jimilar man fetur da gas da Sin ta samar ya kai...
Wani uba da 'yarsa matashiya sun rasa rayukansu bayan sun faɗa cikin wata tsohuwar rijiya da aka daina amfani da...
Tawagar kasar Sin ta mika takarda mai dauke da matsayinta mai taken “Takardar Matsayin Kasar Sin kan Shugabancin Intanet a...
Shugaban kasar Sin, Xi Jinping ya yi kira da a kara kaimi wajen aiwatar da muhimmin aikin gina halaye nagari...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta gargaɗi al'umma da su guji biyan kuɗi ga kowa domin a saka su cikin...
Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka, Mike Pompeo, ya taba bayyana salon Amurka na tsoma baki a harkokin duniya da...
Ministan tsaron kasar Japan Koizumi Shinjiro, ya yi wasu kalamai a kwanan nan da suka shafi makaman nukiliya. Game da wannan batu, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin, Lin Jian ya bayyana a yau Talata 21 ga watan nan cewa, yunkurin gwamnatin Japan na keta wasu muhimman ka’idoji uku na kasar game da hana mallakar makaman nukiliya da sarrafa su da kuma shigar da su cikin kasar, da kuma kalubalantar odar kasa da kasa bayan yakin duniya na biyu, a bayyane yake. Sabon ra’ayin nuna karfin soja na kasar Japan ya riga ya kunno kai, inda ya zama dole kasa da kasa su yi taka-tsantsan tare kuma da nuna adawa da shi. Rahotanni sun ruwaito cewa, ministan tsaron kasar Japan, Koizumi Shinjiro, ya bayyana a wani shirin intanet da aka gabatar a ranar 17 ga watan nan cewa, ya kamata kasarsa ta tattauna manufofin da suka shafi makaman nukiliya ba tare da jin tsoro ba, al’amarin da ya jawo hankula a cikin gida da ma sauran kasashen duniya sosai. (Murtala Zhang)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.