Me Ya Sa Ake Ganin Afrika Na Da Damar Taka Rawa A Tsarin Tattalin Arzikin Duniya?
Kamfanin dillancin labarai na Xinhua ya tattauna da mataimakin gwamnan bankin raya nahiyar Afrika (AFDB) Kevin Chika Urama, inda ya...
Kamfanin dillancin labarai na Xinhua ya tattauna da mataimakin gwamnan bankin raya nahiyar Afrika (AFDB) Kevin Chika Urama, inda ya...
An gudanar da tafiye-tafiyen fasinjojin jiragen kasa mafi yawa a fadin kasar Sin a rabin farko na shekarar 2026, inda...
Kwanan nan, majalisar gudanarwa ta Sin ta wallafa “Shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 kan kiyaye lafiyar...
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ya sanar a yau Litinin cewa, za a gudanar da babban...
A safiyar yau 13 ga watan, an bude taron tattaunawa kan tsaron tekun kudancin Sin a birnin Hong Kong. A...
A yau Litinin, firaministan Sin Li Qiang, ya jagoranci wani taron nazari kan yanayin tattalin arziki, domin sauraron ra’ayoyi da...
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin sake duba kuɗin rajistar jarabawar kammala Sakandire ta WAEC da NECO na shekarar 2027,...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ci gaban al'umma ba zai tabbata ba sai idan ana tafiyar da...
Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ta sake tsayawa kan kalamanta da suka janyo ce-ce-ku-ce game da shirin tallafa wa mata...
An gudanar da taron hadin gwiwa kan makamashi na duniya na babban taron siyasa na MDD kan ci gaba mai dorewa a ranar 10 ga wata a hedikwatar MDD dake New York. Rahoton bincike mai taken “Ma’aunin ci gaban lantarki na duniya (2026)”, wanda aka fitar a yayin taron ya nuna cewa, matsayin ci gaban wutar lantarki na kasar Sin gaba daya yana sahun gaba a duniya, inda kirkire-kirkirenta na fasahohin da suka shafi wutar lantarki ya kasance na farko a duniya. Rahoton ya kimanta matakan ci gaban wutar lantarki na kasashe 100 a duniya a fannoni hudu, wato tsaron samar da lantarki, ayyukan ba da hidimomi, matakai masu kiyaye muhalli, da kuma kirkire-kirkiren fasahohi. Kasashe biyar mafi girma a matakin ci gaba su ne Finland, Sweden, Switzerland, Sin, da Norway. Daga cikinsu, ba a fannin kirkire-kirkiren fasahohin wutar lantarki kadai Sin ke kan gaba ba, ta kuma kasance kan gaba a duniya a fannin kayyayakin makamashi mai tsafta da ta samar.(Safiyah Ma)
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.