He Lifeng Zai Halarci Taron Dandalin Tattauna Batutuwan Tattalin Arziki Na Duniya Na Bana Tare Da Gudanar Da Ziyarar Aiki A Switzerland
Memba a ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, kana mataimakin firaministan kasar Sin, He Lifeng, zai halarci taron dandalin tattauna...



















