ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

by Abubakar Sulaiman
5 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya zargi Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ɗaukar matakan da yake ganin za su iya share fagen tafka maguɗi a babban zaɓen 2027. Ya yi gargaɗin cewa ƴan Nijeriya ba za su amince da duk wani yunƙuri na murɗe sakamakon zaɓen ba.

Melaye, wanda jigo ne a jam’iyyar ADC, ya bayyana hakan ne a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X ranar Lahadi, 1 ga Nuwamba, 2026. Ya ce wasu ayyukan da hukumar zaɓen ke yi a baya-bayan nan suna nuna abin da ya kira shirin tafka maguɗin zaɓe tun kafin lokacin zaɓen.

Tsohon sanatan ya yi kira ga INEC da ta gyara matsayinta tare da dawo da amincewar jama’a kafin zaɓen 2027. Ya kuma jaddada cewa duk wani yunƙuri na yin maguɗi ko sauya sakamakon zaɓe zai fuskanci turjiya daga ƴan Nijeriya.

ADVERTISEMENT

Gargaɗin nasa ya zo ne a daidai lokacin da ake ta ce-ce-ku-ce kan gano wasu hotunan da ake zargin an ƙirƙira da fasahar AI a cikin kundin rajistar masu zaɓe na farko da INEC ta fitar. Haka kuma, wasu jam’iyyun siyasa sun nuna damuwa kan cire sunayen wasu ƴan takara daga jerin sunayen ƙarshe da hukumar ta wallafa.

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
  • Abubakar Sulaiman
    Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani
  • Abubakar Sulaiman
    Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau
  • Abubakar Sulaiman
    Sojoji Sun Fara Farautar Maharan Da Suka Kashe Abokin Aikinsu A Filato

MASU ALAKA

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
Labarai

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani
Labarai

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026
Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni
Da ɗumi-ɗuminsa

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

November 2, 2026
Next Post
INEC Ta Fara Gyaran Rajistar Masu Zaɓe Bayan Zargin Amfani Da Hotunan AI

Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

November 2, 2026
Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

November 2, 2026
INEC Ta Fara Gyaran Rajistar Masu Zaɓe Bayan Zargin Amfani Da Hotunan AI

Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?

November 2, 2026
Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

November 2, 2026
Yawaitar Tashin Gobara A Kasuwannin Kano, Shin ’Yan Kasuwa Na Samun Kulawar Da Ta Dace?

Yawaitar Tashin Gobara A Kasuwannin Kano, Shin ’Yan Kasuwa Na Samun Kulawar Da Ta Dace?

November 2, 2026
Tinubu Ne Zai  Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

November 2, 2026
Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaki Ya Rasu A Hatsarin Mota Watanni Uku Bayan Zaɓansa

Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaki Ya Rasu A Hatsarin Mota Watanni Uku Bayan Zaɓansa

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.