Babbar hukumar ladaftarwa ta jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin ko CCDI ta 20, ta gudanar da babban taronta karo na shida a Asabar din nan a birnin Beijing.
Taron ya bukaci a kara azamar bin turbar kasar Sin, wajen yaki da cin hanci, da daga matsayin ingancin ayyukan ladaftarwa, da sanya ido a sabon zamani, bisa matsayin koli da aiwatar da karin matakai masu karkon gaske. (Saminu Alhassan)
ADVERTISEMENT














