ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, July 12, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Cibiyar CBA Ta Kenya Za Ta Yi Hadin Gwiwa Da Wata Cibiyar Sin Wajen Bunkasa Noma Da Cinikayyar Lemar Kwadi

by CGTN Hausa and Sulaiman
3 weeks ago
CBA

Cibiyar kasuwanci ta CBA karkashin hukumar bunkasa cinikayya da raya masana’antu ta kasar Kenya ko KNCCI, ta sanya hannu kan takardar fahimtar juna, tare da majalissar raya tattalin arziki da cinikayya ta Sin da Afirka ko CAETPC, da nufin ingiza noma da cinikayyar lemar kwadi ko “mushroom”.

Wata sanarwa da hukumar KNCCI ta fitar a ranar Juma’a a birnin Nairobin kasar ta Kenya, ta ce bisa hadin gwiwa da cibiyar CAETPC dake birnin Changsha na lardin Hunan dake tsakiyar kasar Sin, an amince da kafa tsarin aiki mai kunshe da hadin gwiwar samar da kwarewar fasahohi, da gina sanin makamar aiki, da musayar kwarewa, don kyakkyashe kwararru, da habaka cinikayyar lemar kwadi mai karko a Kenya, da ma sauran kasashen gabashin Afirka.

Da yake tsokaci kan hakan, shugaba hukumar KNCCI Erick Rutto, ya jaddada muhimmancin shirin ta fuskar ingiza ci gaban kanana da matsakaitan masana’antu, da bunkasa samar da isasshen abinci, da samar da guraben ayyukan yi a bangaren noma, ta hanyar gabatarwa manoman kasar da sabbin fasahohin zamani da dabarun raya kasuwanci na zamani.

ADVERTISEMENT

Sanarwar ta kara da cewa, cibiyar CBA za ta dauki nauyin dukkanin shirye-shirye na bunkasa kwarewa, yayin da hukumar CAETPC za ta tsara gabatar da kwararru a fannin noma na kasar Sin ga kasar Kenya, da samar da kayan aiki na zamani, da hada ‘yan kasuwa da damammaki daga masu zuba jari na Sin.

Bugu da kari, sanarwar ta ce za a fara zartar da takardar ta fahimtar juna ne da kwas na mako guda, don samun kwarewa a fannin noman lemar kudi, kwas din da za a fara a mako mai zuwa. (Mai fassara: Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Annalena Baerbock: Kasar Sin Babbar Mai Goyon Bayan Tsarin Mabambantan Bangarori Ce

Sin Ta Kalubalanci A Tabbatar Da Tsagaita Bude Wuta A Gabas Ta Tsakiya

CBA
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani

    Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK
CBA
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

MASU ALAKA

Annalena Baerbock: Kasar Sin Babbar Mai Goyon Bayan Tsarin Mabambantan Bangarori Ce
Daga Birnin Sin

July 11, 2026

Next Post
An Ƙaddamar Da Dakarun Tsaron Daji 2,187 A Bauchi

Amurka Ta Yi Alƙawarin Sa Ido Sosai A Zaɓen Nijeriya Na 2027

Amurka Ta Yi Alƙawarin Sa Ido Sosai A Zaɓen Nijeriya Na 2027

July 11, 2026
Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani

Babban Jami’i: Nazartar Mahangar Xi Jinping Mabudi Ne Na Fahimtar Kasar Sin Ta Zamani

July 11, 2026
Sautin Muryar Da Aka Fallasa Kan El-Rufai Ya Haifar Da Zazzafar Muhawara

Sautin Muryar Da Aka Fallasa Kan El-Rufai Ya Haifar Da Zazzafar Muhawara

July 11, 2026
Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK

Xi Da Kim Sun Taya Juna Murnar Cika Shekaru 65 Da Kulla Yarjejeniyar Abota, Hadin Gwiwa Da Taimakon Juna Tsakanin Sin Da DPRK

July 11, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Nazari A Kan Wasu Cututtuka Da Ke Shafar Dabbobi Lokacin Damina

July 11, 2026
Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

Harry Kane: Lashe Kofin Duniya Ya Fi Mini Muhimmanci Fiye da Takalmin Zinare

July 11, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Mun Ɗauki Nauyin Karatun Masu Digiri Ta Hanyar Sayar Da Ƙosai Da Ƙuli-ƙuli —Wasu Ƴan Kasuwa

July 11, 2026
NAF Ta Kai Hare-Haren Sama Kan Maboyar Ƴan Ta’adda A Borno

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci