• Leadership Hausa
Monday, March 27, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Da Dumi-Dumi: Dan Majalisar Katsina Ya Rasu A Saudiyya 

by Muhammad
6 months ago
in Da ɗumi-ɗuminsa, Manyan Labarai
0
Da Dumi-Dumi: Dan Majalisar Katsina Ya Rasu A Saudiyya 
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Bakori a majalisar dokokin Jihar Katsina, Dakta Ibrahim Aminu Kurami, ya rasu a kasar Saudiyya. 

Dan majalisar dai ya tafi kasar Saudiyya ne domin yin aikin Umrah.

  • Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Kasa
  • Jihar Gombe Ta Samu Nasarori Cikin Shekaru 26 Da Kafuwarta – Gwamna Inuwa 

A cewar wata majiya daga iyalan marigayin, ya rasu ne bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a Madina da misalin karfe biyu na dare na agogon Nijeriya.

Ya mutu ya bar mata biyu, ‘ya’ya 11 da jikoki uku.

An zabi Kurami a matsayin dan majalisar dokokin Jihar Katsina a zaben cike gurbi da aka gudanar a ranar 31 ga watan Oktoba, 2020, bayan rasuwar magajinsa, Hon. Abdurrazak Ismail Tsiga.

Labarai Masu Nasaba

Tarihin Mamayar Tattar 4

Tsokaci A Kan Mazajen Da Ke Bayyana Sirrukan Gidanjensu A Majalisa

Bayan kai ziyara gidan mamacin, ‘yan uwa da abokan arziki sun yi wa gidan mamacin tsinke a safiyar ranar Litinin.

Tags: BakoriDan MajalisaKatsinaKuramiRasuwaSaudiyya
ShareTweetSendShare
Previous Post

Jihar Gombe Ta Samu Nasarori Cikin Shekaru 26 Da Kafuwarta – Gwamna Inuwa 

Next Post

Gidauniyar Masari Ta Tallafa Wa Marasa Karfi A Jihar Katsina

Related

Tarihin Mamayar Tattar 4
Manyan Labarai

Tarihin Mamayar Tattar 4

1 day ago
Tsokaci A Kan Mazajen Da Ke Bayyana Sirrukan Gidanjensu A Majalisa
Manyan Labarai

Tsokaci A Kan Mazajen Da Ke Bayyana Sirrukan Gidanjensu A Majalisa

1 day ago
Maraba Da Azumin Ramadan Na Bana
Manyan Labarai

Maraba Da Azumin Ramadan Na Bana

2 days ago
Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi
Manyan Labarai

Falalar Ramadan Da Wasu Hukunce-hukuncen Azumi

2 days ago
Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari
Manyan Labarai

Matsayin Da Dimukradiyyar Nijeriya Ta Kai A Yanzu – Buhari

2 days ago
Yadda Na’urar BBAS Ta Sauya Salon Zaben Gwamnoni
Manyan Labarai

Yadda Na’urar BBAS Ta Sauya Salon Zaben Gwamnoni

2 days ago
Next Post
Gidauniyar Masari Ta Tallafa Wa Marasa Karfi A Jihar Katsina

Gidauniyar Masari Ta Tallafa Wa Marasa Karfi A Jihar Katsina

LABARAI MASU NASABA

Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron CDF Na Bana

Ministan Harkokin Wajen Kasar Sin Ya Gabatar Da Jawabi A Taron CDF Na Bana

March 27, 2023
Kafar CGTN Ta Gabatar Da Jerin Bidiyo Don Yin Bayani Game Da Tsarin Demokuradiyyar Kasar Sin

Kafar CGTN Ta Gabatar Da Jerin Bidiyo Don Yin Bayani Game Da Tsarin Demokuradiyyar Kasar Sin

March 27, 2023
Kafa Dangantakar Diflomasiyya Tsakanin Sin Da Honduras Ya Sake Tabbatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

Kafa Dangantakar Diflomasiyya Tsakanin Sin Da Honduras Ya Sake Tabbatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

March 27, 2023
Gwamna Mai Barin Gado Da Zababbe Sun Fara Cacar Baki Kan Albashin Ma’aikata A Taraba

Gwamna Mai Barin Gado Da Zababbe Sun Fara Cacar Baki Kan Albashin Ma’aikata A Taraba

March 27, 2023
Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A Zamfara

Abdulaziz Yari Ya Bada Tallafin Tirela 240 Na Abincin Azimi A Zamfara

March 27, 2023
2023: INEC Ta Sanar Da Ranar Mika Wa Zababbun Gwamnoni Takardar Shaidar Lashe Zabe

2023: INEC Ta Sanar Da Ranar Mika Wa Zababbun Gwamnoni Takardar Shaidar Lashe Zabe

March 27, 2023
SERAP Ta Nemi INEC Ta Hukunta Gwamnoni Kan Bangar Siyasa

SERAP Ta Nemi INEC Ta Hukunta Gwamnoni Kan Bangar Siyasa

March 27, 2023
DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin Ta’addanci

DSS Ta Cafke Tsohon Soja Da Lauya Da Wasu Kan Zargin Ta’addanci

March 27, 2023
Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 3 A Wasu Birane

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumi Na 5

March 27, 2023
PDP Ta Dakatar Da Tsofaffin Ministoci 2 Da Wasu 5 Kan Yi Wa Jam’iyyar Zagon-Kasa

PDP Ta Dakatar Da Shugabanta Na Kasa Kan Zargin Yi Wa Jam’iyyar Adawa Aiki

March 26, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.