ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Da Dumi-dumi: Tinubu Ya Bayyana Ma’aikatun Ministocinsa, Badaru Ministan Tsaro…

by Sulaiman
3 years ago
Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya nada tsoffin gwamnonin jihohin Ribas da Ebonyi, Nyesom Wike da Dave Umahi a matsayin ministocin babban birnin tarayya Abuja da kuma ministan ayyuka.

Shugaban ya kuma nada tsohon gwamnan jihar Jigawa, Abubakar Badaru a matsayin ministar tsaro, da Hannatu Musawa a matsayin ministar fasaha, al’adu da kere-kere.

ADVERTISEMENT
  • Gwamna Uba Sani Ya Sake Nadin Sabbin Mukamai A Jihar Kaduna 

Sauran sun hada da Lateef Fagbemi, SAN a matsayin ministan shari’a kuma babban lauyan tarayya, yayin da tsohon gwamnan jihar Osun, Gboyega Oyetola, ya zama ministan sufuri.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

Har ila yau, an kebe ma’aikatar Muhalli da kula da yanayi ga Jihar Kaduna, wanda kawo yanzu babu wanda aka zaba daga Jihar.

Ga cikakken jerin Ministocin da ma’aikatunsu:

  • Ministar Fasaha, Al’adu da kere-kere – Hannatu Musawa
  • Ministan tsaro – Muhammad Badaru
  • Karamin Ministan Tsaro – Bello Matawalle
  • Karamin Ministan Ilimi – Yusuf T. Sunumu
  • Ministan gidaje da raya birane – Ahmed Dangiwa
  • Karamin Ministan gidaje da raya birane – Abdullahi Gwarzo
  • Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki – Atiku Bagudu
  • Ministan Muhalli da yanayi – Kaduna
  • karamin Ministan babban birnin tarayya, FCT – Mairiga Mahmud
  • Karamin Ministan Albarkatun Ruwa da Tsaftar muhalli – Bello Goronyo
  • Ministan Noma da tanadin abinci – Abubakar Kyari
  • Ministan Ilimi – Tahir Momoh
  • Ministan Harkokin Cikin Gida – Sa’idu Alkali
  • Ministan Harkokin Waje – Yusuf Tuggar
  • Ministan Lafiya da ci gaban Jama’a – Ali Pate
  • Ministan harkokin ‘yan sanda – Ibrahim Gaidam
  • Ministan Ma’adinai – Umar Maigari Ahmadu
  • Karamin Ministan Ma’adinai – Shuaibu Audu
  • Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a – Muhammed Idris
  • Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a – SAN, Lateef Fagbemi
  • Ministan Kwadago da samar da Aiki – Simon Lalong
  • Karamin Ministan harkokin ‘yansanda – Iman Suleiman Ibrahim
  • Ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnatoci – Zephianiah Jisalo
  • Ministan albarkatun ruwa da tsaftar muhalli – Joseph Utsev
  • Karamin Ministan Noma da Tanadin Abinci – Aliyu Sabi Abdullah
  • Ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya – Festus Keyamo
  • Ministan Matasa – Abubakar Momoh
  • Ministar Harkokin jinkai, Agajin gaggawa da Rage Radadin Talauci – Betta Edu
  • Karamin Ministan Albarkatun Gas – Ekperikpe Ekpo
  • Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur – Heineken Lokpobiri
  • Ministan raya wasanni – John Enoh
  • Ministan Babban birnin tarayya- Nyesom Wike
Tinubu
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
  • Sulaiman
    ‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

MASU ALAKA

Sojoji
Manyan Labarai

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
'Yan Bindiga
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina
Labarai

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Next Post
Sai Da Ruwan Ciki…

Sai Da Ruwan Ciki...

LABARAI MASU NASABA

Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.