ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 22, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Darajar Hatsin Da Za A Noma A Kasar Sin Za Ta Zarce Yuan Tiriliyan 4.5 A Tsakanin 2026 Zuwa 2030

by Sulaiman
9 hours ago

Wani jami’i ya bayyana a yau Litinin cewa, ana sa ran jimillar darajar hatsin da za a noma a masana’antar hatsi ta kasar Sin za ta zarce yuan tiriliyan 4.5, watau dala biliyan 666.8, a yayin aiwatar da shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 a tsakanin shekara ta 2026 zuwa ta 2030. 

Shugaban hukumar kula da abinci da tsare-tsaren adanawa ta kasa, Liu Huanxin, ya bayyana a wani taron manema labarai cewa, sashen noma hatsi zai inganta cimma bukatun mutane a bangaren samun abinci mafi kyau, da gina jiki, da kuma lafiya. 

A shekarun baya-bayan nan, masana’antar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da samun bunkasa ba tare da tangarda ba, inda jimillar darajar hatsin da kamfanonin masana’antar suka noma ta karu daga yuan tiriliyan 3 a karshen shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 (a tsakanin 2016 da 2020), zuwa sama da yuan tiriliyan 4 a karshen shirin karo na 14, watau a tsakanin 2021 zuwa 2025. 

ADVERTISEMENT

Liu ya kuma ce duk da kwan-gaba-kwan-baya da ake samu a kasuwar hatsi ta duniya a halin yanzu, kasuwar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da kasancewa cikin kwanciyar hankali gaba daya kuma an samu tabbaci sosai a bangaren kiyaye wadatar abinci na kasar. (Abdulrazaq Yahuza Jere) 

Darajar Hatsin Da Za A Noma A Kasar Sin Za Ta Zarce Yuan Tiriliyan 4.5 A Tsakanin 2026 Zuwa 2030Daga CMG HausaWani jami’i ya bayyana a yau Litinin cewa, ana sa ran jimillar darajar hatsin da za a noma a masana’antar hatsi ta kasar Sin za ta zarce yuan tiriliyan 4.5, watau dala biliyan 666.8, a yayin aiwatar da shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 15 a tsakanin shekara ta 2026 zuwa ta 2030.Shugaban hukumar kula da abinci da tsare-tsaren adanawa ta kasa, Liu Huanxin, ya bayyana a wani taron manema labarai cewa, sashen noma hatsi zai inganta cimma bukatun mutane a bangaren samun abinci mafi kyau, da gina jiki, da kuma lafiya.A shekarun baya-bayan nan, masana’antar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da samun bunkasa ba tare da tangarda ba, inda jimillar darajar hatsin da kamfanonin masana’antar suka noma ta karu daga yuan tiriliyan 3 a karshen shirin ci gaban kasa na shekaru biyar-biyar karo na 13 (a tsakanin 2016 da 2020), zuwa sama da yuan tiriliyan 4 a karshen shirin karo na 14, watau a tsakanin 2021 zuwa 2025.Liu ya kuma ce duk da kwan-gaba-kwan-baya da ake samu a kasuwar hatsi ta duniya a halin yanzu, kasuwar hatsi ta kasar Sin ta ci gaba da kasancewa cikin kwanciyar hankali gaba daya kuma an samu tabbaci sosai a bangaren kiyaye wadatar abinci na kasar. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman

    Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya
  • Sulaiman
    ’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu, Sun Kwashe Dabbobi A Sokoto

MASU ALAKA

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

September 21, 2026

Next Post
Yanzu-yanzu: Sanata Dino Melaye Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP

Tinubu Da Shettima Duk Suna Kasar Waje, Wa Ke Shugabantar Nijeriya Yanzu? In Ji Melaye

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

An Gudanar Da Tattaunawar Tattalin Arziki Da Kasuwanci Tsakanin Sin Da Amurka A New York

September 21, 2026
Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

Gwamnatin Sin Ta Sha Alwashin Tallafawa Kanana Da Matsakaitan Masana’antu Da Ake Da Kyakkyawan Fata A Kansu

September 21, 2026
Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya

Sin Za Ta Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Manyan Jami’ai Kan Cika Shekaru 5 Da Kaddamar Da Shawarar Raya Ci Gaban Duniya

September 21, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje 14,940 A Sokoto

’Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Biyu, Sun Kwashe Dabbobi A Sokoto

September 21, 2026
Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

Ko Wadanne Gudanmawa Manufar Gaggauta Cinikayyar Waje Ta Sin A Fannin Hajojin Dakile Sauyin Yanayi Ka Iya Samarwa Duniya?

September 21, 2026
Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

Xi Ya Mayar Da Amsar Wasikar Daliban Jami’o’in Amurka

September 21, 2026
Haɓaka Tattalin Arzikin Zamfara: Gwamna Lawal Zai Halarci Babban Taron MDD A New York

Gwamnatin Zamfara Ta Ƙara Albashin Ma’aikatan Lafiya Da Kashi 95

September 21, 2026
Xi Zai Je Ziyarar Aiki A Amurka Daga Ranar 23 Zuwa 25 Ga Watan Satumba

Xi Zai Je Ziyarar Aiki A Amurka Daga Ranar 23 Zuwa 25 Ga Watan Satumba

September 21, 2026
Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 

Saudiyya Ta Bai Wa NAHCON Shekaru Uku Ta Koma Tsarin Aikin Hajji Na Zamani 

September 21, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Noma Nau’o’in Tsirrai 14 A Cibiyarta Ta Binciken Sararin Samaniya

Sin Ta Yi Nasarar Noma Nau’o’in Tsirrai 14 A Cibiyarta Ta Binciken Sararin Samaniya

September 21, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.