ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Fahimtar “Karin Damar Sin” Bisa Tsarin “Amfani Da Kirkire-Kirkire A Mabambantan Bangarori” Na Sin

by Sulaiman
3 months ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Ko ta yaya dandalin tattalin arzikin duniya na lokacin zafi na bana wato DAVOS ya bambanta da saura? Tsarin “amfani da kirkire-kirkire a mabambantan bangarori” ya zama mabudin tattaunawa. Kuma Sin, ita ce wurin aiwatar da wannan tsari mai kyau a duniya. Daga ranar 23 zuwa 25 ga watan, baki sama da 1700 daga kasashe da yankuna sama da 90 sun tattara a birnin Dalian dake arewa maso gabashin Sin, don tattaunawa kan wannan jigo a taron DAVOS, tare da tsayar da sabon tafarkin hadin gwiwar kirkire-kirkire na fasaha a duniya.

A jawabinsa na bikin bude taron, firaministan Sin Li Qiang ya yi nuni da cewa kirkire-kirkire su ne mabudin samun ingantacciyar bunkasar tattalin arzikin a dogon lokaci, kuma Sin tana ba da karin “fa’idodin kirkire-kirkire” ga duniya, ta hanyar ci gaban fasaha da inganta masana’antu. Ta hanyar wannan taron, duniya ta karbi wata alama mai nuna yadda Sin ke raba “karin damarta” mai karko ta kirkire-kirkire tare da sauran sassan duniya.

Ga kamfanonin kasashe daban-daban, “karin damar Sin” tana bayyana a bangaren karfafa kirkire-kirkire a mabambantan bangarori, da kuma damar zuba jari mai girma. Ga ci gaban duniya kuwa, wannan damar ta bayyana a fannin samun sabbin fasahohi mafi sauki, da kuma raba sakamako mai fa’ida ga kowa. Sin ta dage a kan bude kasuwar kirkire-kirkire ga ketare, ta yadda karin kasashe musamman kasashe masu tasowa, za su iya yin amfani da sabbin fasahohi, da kayayyaki masu rahusa, wanda hakan ke taimaka musu wajen magance matsalolin ci gaba a duniya.

ADVERTISEMENT

Sin za ta kawar da shinge ta hanyar bude kofarta ga ketare, da karfafa karfinta a bangarori daban-daban, ta yadda za ta fitar da fasahohi na zamani daga dakin gwaje-gwaje zuwa duniya, bisa fa’idodin kirkire-kirkirenta. Abin dake shaida cewa, kirkire-kirkiren Sin ba tashin hankali ba ne ga duniya, maimakon haka dama ce ga kowa da kowa. (Amina Xu)

Sin
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

MASU ALAKA

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026

Next Post
Sin Ta Bankado Laifukan Miyagun Kwayoyi 12,000 A Watanni Biyar Na Farkon Bana

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

September 9, 2026
Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba

September 9, 2026
Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa

September 9, 2026
Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

Ku Daure Ku Sake Zaɓar Mijina A 2027 – Remi Tinubu

September 9, 2026
Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina KasaBy

September 9, 2026
Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

Bikin CIFTIS Zai Ingiza Bude Kofa A Kasar Sin

September 9, 2026
“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

“Ajin Tashar Sararin Samaniya Na Hong Kong Da Macau” Ya Kara Wa Matasa Sha’awar Kimiyya Da Karfafa Kishin Kasa

September 9, 2026
’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

’Yansanda Sun Cafke Matar Da Ta Kwara Wa Maƙociyarta Tafasasshen Ruwan Zafi A Abuja

September 9, 2026
Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

Taron Kolin Urumqi Ya Mayar Da Hankali Kan Kwarewar Shugabanci A Xinjiang Da Muhimmancinta Ga Duniya

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.