ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 1, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shinkafi Ya Buƙaci Jam’iyyar APC Ta Yi Adalci A Zaɓen Fidda Gwani

by Hussein Yero
7 hours ago

Ɗan takarar jam’iyyar A APC na Sanatan Zamfara ta Arewa, Dakta Sani Abdullahi Shinkafi, ya zargi hadin baki tare da gargadin kan duk wani keta dokokin zabe a Zaben da za’ayi a gobe Litinin. 2 ga Nuwanba da Uwar Jamiyya tayi Adalci wajan Gudanar da Zaben.

Shinkafi ya bayyana haka ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a gidansa da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara .gabanin sake sabon zaben fidda gwani da aka shirya yi a gebe Litinin, 2 ga Nuwamba, 2026.

Shinkafi Ya bukaci shugabancin APC na Kasa da su tabbatar da gudanar da zaben fidda gwani na gaskiya, adalci, sahihanci.

ADVERTISEMENT

“Rashin sanarwar ta hanyar rubutu a gare ni a matsayin dan takara, da aka bayar don gudanar da zaben, da kuma kalubalen tsaro da ke shafar Zamfara ta Arewa na bukatar isasshen shiri da tattaunawa da hukumomin da abin ya shafa.

Sanardani a gajeran lokaci yamuna cewa akwai lauje a cikin nadi na gudanar da wannan zaben inji Shinkafi.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

Shinkafi ya kuma gargadi Uwar Jamiyyar akan ba zai lamuncu rashin Adalci ba da kuma karya dodokin Hukumar Zaben Jamiyyar.

Hussein Yero
+ postsBio
  • Hussein Yero
    https://hausa.leadership.ng/author/hussein-yero/
    Kungiyar JIBWIS Ta Miƙa Ɗan Agajin Da Ake Zargi Da Kalaman Ƙiyayya Ga Ƴansanda
  • Hussein Yero
    https://hausa.leadership.ng/author/hussein-yero/
    Hukumar Zaɓe Ta Wayar Da Kan Nakasassu Kan Kaɗa Ƙuri’a A Zamfara
  • Hussein Yero
    https://hausa.leadership.ng/author/hussein-yero/
    Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar Da Hukuncin Gudanar Da Zaɓen Fidda Gwani Na APC A Zamfara Ta Arewa
  • Hussein Yero
    https://hausa.leadership.ng/author/hussein-yero/
    Ƙungiyoyi Sama Da 2,000 Sun Sauya Sheƙa Saboda Matsa Musu A Kaduna – Lawali

MASU ALAKA

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC
Manyan Labarai

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

November 1, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

November 1, 2026
Next Post
ADC Ta Yi Gargaɗi Kan Rikicin Siyasa Bayan Harin Da Aka Kai Wa Ɗan Takararta A Sakkwato

ADC Ta Yi Gargaɗi Kan Rikicin Siyasa Bayan Harin Da Aka Kai Wa Ɗan Takararta A Sakkwato

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

Tinubu Na Ƙoƙarin Kawo Ƙarshen Matsalar Kiyasta Kuɗin Lantarki – APC-PCC

November 1, 2026
Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

Sin Ta Fitar Da Cikakken Tsarin Sauka A Duniyar Wata

November 1, 2026
Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

Sojoji Sun Kashe Ɗan Majalisar Shura Na ISWAP Da Babban Kwamandansa A Borno

November 1, 2026
Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

Ma’aikatar Tsaron Sin Ta Soki Shirin Talabijin Na Japan Mai Suna “VIVANT” Saboda Jirkita Gaskiyar Tarihi

November 1, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Hanyar Neman Bashi Ta USSD Ba Tare Da Intanet Ba

November 1, 2026
Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

Mataimakin Firaministan Sin Ya Halarci Bikin Bude Taron Ranar Biranen Duniya

November 1, 2026
Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

Mahara Sun Kai Hari Shingen binciken Sojoji, Sun Kashe Soja Ɗaya A Filato

November 1, 2026
An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

An Fitar Da Kudurin Kwamitin Kolin JKS Dangane Da Jagorancin Jamiyyar

November 1, 2026
Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

Mako Biyu Zan Yi A Kano Don Tabbatar Da Nasarar Tinubu – Yahaya Bello

November 1, 2026
Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

Manzon Musamman Na Shugaba Xi Jinping Ya Halarci Bikin Kaddamar Da Wasannin Olympics Na Matasa A Dakar

November 1, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.