• English
  • Business News
Thursday, October 16, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Juma’a

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goron Juma'a

Goron Juma'a

Barkanku da kasancewa tare da shafin Goron Juma’a, Shafin da ke mika sakon gaishe-gaishenku zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa.

A yau ma shafin na dauke da sakonnin gaishe-gaishenku da kuka aiko mana, sai dai kafin mu je ga bude sakonnin na ku, sai shafin ya mika sakon Goron Juma’a zuwa ga ma’abota shafin Taskira wadanda suka hadar da; Anup Janyau, Zayyishatul Humaira, Hadiza D. Auta, Yaya Hayatu, Aleeshatulkhairi, Aliyu Isah Jigawa, Hassana Yahaya Iyayi (Maman Noor), Muhammad Kareem (Mk), Nana Aisha Hamisu Maradi, Yareema Shahid (Dan Amar), Nazifi Yareema (N-Yarima), Muhammad Kareem Kamji, Abbas Haruna, Amina Abubakar, Aisha Musa Yankara, Nabila Dikko, Badawiyya (Ruby), Fauziyya S.Madaki, Hussy Saniey, Milhat Yakub, Kueen Nasmah, Fateema Ibrahim (Muneera), Lubabatu Auta Ingawa, Doctor Maryama, Princess Fatima Mazadu, Kadija Muhammad (Antykankanaty),  Ummee Yusuf, Fauziyya IB, King Abdul, Rahma Kabeer Sabo, Abba Abubakar Yakub, Dr. M Isma’il, Fatima Sunusu Rabi’u (Ummu Affan). Deejat Sani, Pretty Deeje, Ummu Mahir (Mss Green), Fatima Batula, Manab Nasir, Safna Jawabi. Neesher Jay, da dai sauransu, da fatan an yi juma’a lafiya kuma da fatan an kai ziyara wajen ‘yan uwa da abokan arziki.

Sai sakon Goron Juma’a ga dukkanin ma’aikata na wannan gidan jarida mai albarka LEADERSHIP HAUSA, musamman Editana Abdulrazak Yahuza Jere, da fatan an yi juma’a lafiya. Yanzu kuma shafin zai je ga sakonnin gaishe-gaishenku da kuka aiko kamar haka:

Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Abubakar mai sayar da Kankana a Zuba Fruit Market Abuja, sai kuma Malam Hassan mai Gidan wanka a zuba, tare da Muhammad Abballo mai Computer a Zuba, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abdulrahman Fanteka a Zuba. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Abubakar Yusuf, Zariya.

LABARAI MASU NASABA

Tsokaci A Kan Mata Masu Tsananin Kishi

Illolin Da Ke Tattare Da Mallaka Wa Kananan Yara Wayar Hannu

08032337145

Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.

Daga Hajara Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna.

08022179656

Assalamu alaikum. gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Idris, Abuja.

07065279510

Dubun gaisuwa dafatan alheri ga LEADERSHIP Hausa, ina mika sakon Goron Juma’a ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hon Yusuf Dingyadi, sai kuma Alh kabir Asada, tare da Malam Umar Bandi (UBKK), da kuma Barista Uba Dikko, sai Prof Dantama, tare da DD Capital Almu Ladan, da Miler Abubakar Husaini Bad-manjo, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mutawallen Sokoto Rt HE Aminu Waziri Tambwal, da kuma Chief of Staff Alh Muktar Magori.

Daga Abubakar Sodangi Kalfun-Kalfu Nass, ABUJA

08036078149

Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga dangina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.

Daga Mutala CD Badarawa, Kaduna.

08038685610

Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban  aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.

Daga Muhammad Kalifa, Kano.

08067325845

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kishi
Taskira

Tsokaci A Kan Mata Masu Tsananin Kishi

October 12, 2025
Illolin Da Ke Tattare Da Mallaka Wa Kananan Yara Wayar Hannu
Taskira

Illolin Da Ke Tattare Da Mallaka Wa Kananan Yara Wayar Hannu

October 4, 2025
Bukatar Mutane Su Kula Da Warin Jikinsu
Taskira

Bukatar Mutane Su Kula Da Warin Jikinsu

September 27, 2025
Next Post
Karin Bayani Kan Harin Bom Din Da Ya Kashe Fulani 39 A Nasarawa — Ganau

Karin Bayani Kan Harin Bom Din Da Ya Kashe Fulani 39 A Nasarawa — Ganau

LABARAI MASU NASABA

Tinubu

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

October 16, 2025
Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

October 16, 2025
Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

October 16, 2025
Shugabannin Kasashe Da Dama Sun Yaba Wa Sin Kan Gudummawar Da Ta Bayar A Fannin Tabbatar Da Daidaiton Jinsi

Shugabannin Kasashe Da Dama Sun Yaba Wa Sin Kan Gudummawar Da Ta Bayar A Fannin Tabbatar Da Daidaiton Jinsi

October 16, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisar Dattawa Ta Amince Da Amupitan A Matsayin Shugaban INEC

October 16, 2025
Ɗaga Matsayin Dangantakar Zambia Da Sin Ya Haifar Da Manyan Nasarori

Ɗaga Matsayin Dangantakar Zambia Da Sin Ya Haifar Da Manyan Nasarori

October 16, 2025
Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

October 16, 2025
Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.