ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, November 3, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Kano Ta Rufe Shaguna, Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

by Sadiq
1 hour ago

Hukumar Kare Haƙƙin Masu Sayayya ta Jihar Kano (KCPC), ta rufe wasu shaguna a Kasuwar Singa tare da kama ’yan kasuwar da ake zargi da sauya wa madarar gari da wa’adin amfani da ita ya ƙare kwanan wata domin sake sayar da ita.

Hukumar ta gudanar da samamen ne tare da haɗin gwiwar shugabannin kasuwar, bayan samun ƙorafi daga ƙungiyar ’yan kasuwar.

Mai magana da yawun hukumar, Jamilu Mustapha Yakasai, ya ce jami’ansu sun gudanar da bincike bayan samun rahoton, wanda ya kai ga kama waɗanda ake zargi da kuma rufe shagunan da abin ya shafa.

ADVERTISEMENT

Babban Sakataren hukumar, Ibrahim Garba Muhammad, ya gargaɗi ’yan kasuwa cewa duk wanda aka samu da laifin sauya wa kayayyaki ranar ƙarewar wa’adin amfani ko sayar da jabun kaya da marasa inganci zai fuskanci hukunci a kotu.

Ya kuma yaba wa shugabannin kasuwar bisa haɗin kan da suke bai wa hukumar wajen daƙile sayar da kayayyakin da ba su da inganci da kuma kare lafiyar masu sayayya.

LABARAI MASU NASABA

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

MASU ALAKA

Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja
Manyan Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

November 3, 2026
Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku
Manyan Labarai

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

November 3, 2026
Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW
Manyan Labarai

Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

November 3, 2026

LABARAI MASU NASABA

Wani Mutum Ya Rasu Yayin Ciro Tukunyar Gas Daga Cikin Rijiya A Kano

Gwamnatin Kano Ta Rufe Shaguna, Ta Kama ’Yan Kasuwa Kan Sauya Wa Kayayyaki Kwanan Watan Daina Amfani Da Su

November 3, 2026
Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

Sanata Sahabi Kaura Ya Lashe Zaben Fidda Gwanin APC A Zamfara Ta Arewa

November 3, 2026
Rikicin Fili: Harsashi Ya Yi Ajalin Ɗalibin Jami’a A Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Ɗaliban Islamiyya 14 A Jihar Neja

November 3, 2026
Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

Tinubu Ya Tafi Makka Don Yi Wa Kansa Addu’a Ba Nijeriya Ba – Hadimin Atiku

November 3, 2026
Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

Masu Ibada 17 Da Aka Sace A Kaduna Sun Rasu A Hannun ‘Yan Bindiga – CSW

November 3, 2026
Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

Bangaren Jigilar Kayayyaki Na Sin Ya Samu Tagomashi A Rubu’i 3 Na Farkon Bana

November 2, 2026
Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Waɗanda Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Yayin Karɓar Kuɗin Fansa A Nasarawa

November 2, 2026
Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

Jami’an Sin Za Su Ziyarci Gabas Ta Tsakiya Da Sauran Yankuna Domin Inganta Zaman Lafiya Da Tattaunawa

November 2, 2026
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar 

Gwamnatin Sakkwato Ta Rufe Ofishin Kamfen Na ADC

November 2, 2026
Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Kotu Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Mutane Biyu Bisa Laifin Kisan Kai A Kano

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.