ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

by CGTN Hausa
2 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

Rahotanni daga ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin sun bayyana cewa, wakili na musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana mataimakin shugaban kasar, Han Zheng, zai tafi kasar Turkiye daga ranar 6 zuwa 12 ga watan nan, don halartar zaman shugabanni na Antalya na babban taro karo na 31 na kasashen da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar sauyin yanayi ta Majalisar Dinkin Duniya, tare kuma da gudanar da ziyarar aiki a kasar Georgia.

Har wa yau, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Sin, Mao Ning, ta jagoranci wani taron manema labarai a yau Laraba. Game da yanayin da ake ciki a yankin Gabas ta Tsakiya da na Gulf, Mao ta bayyana cewa, kasarta tana fatan inganta tuntuba da mu’amala da Saudiyya da Iran da sauran wasu kasashen shiyyar. A cewarta, abun da ke gaban komai a halin yanzu shi ne, kauce wa sake barkewar yake-yake a Gabas ta Tsakiya, wadanda za su kawo babbar illa ga mazauna shiyyar.

Sai dai game da batun da ya shafi yadda aka ambaci fasahar AI ta kasar Sin a cikin rahoton tsaron intanet na shekara-shekara na Birtaniya, Mao Ning ta ce, Sin ta damu matuka game da yadda Birtaniya ta shafa wa Sin bakin fenti, ba tare da kwararan shaidu ba. A cewarta, irin wannan abun ba zai taimaka ko kadan ga karfafa fahimtar juna tsakanin Sin da Birtaniya ba, har ma zai bata sunan Birtaniya a bangaren hadin-gwiwar duniya kan kiyaye hatsarin amfani da fasahar AI. (Murtala Zhang)

ADVERTISEMENT
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

    Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

MASU ALAKA

Taron Tattaunawar Magajin Gari Na Duniya Na 2026 A Ningbo Ya Kasance Na Bude Kofa Da Haduwa Da Juna Da Hadin Gwiwar Birane
Daga Birnin Sin

November 4, 2026
Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO
Daga Birnin Sin

Li Qiang Ya Gana Da Darakta Janar Na Hukumar WIPO

November 4, 2026
Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka
Daga Birnin Sin

Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

November 4, 2026
Next Post
Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

Katsina: Kotu Ta Yanke Wa Hauwa’u Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Kan Taimaka Wa ’Yan Bindiga

Zargin Yi Wa Tinubu Kamfen A Masallaci: Hukumar Shari’a Ta Bauchi Ta Gayyaci Limamin Da Aka Cire

November 4, 2026
Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

Uwargidan Tinubu Na Tallafa Wa Mata Saboda Tausayi – Minista

November 4, 2026
Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

Han Zheng Zai Tafi Turkiye Don Halartar Taron Kolin Kasashen Da Suka Daddale Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Ta MDD

November 4, 2026
Yamal Ya Kwace Tarihin Mbappe A Gasar Zakarun Turai

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026
Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

Yadda Manufar Soke Haraji Da Bikin CIIE Suka Fadada Hadin Gwiwar Cin Moriyar Juna Tsakanin Sin da Afirka

November 4, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci