ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

by Sulaiman
31 seconds ago

Rundunar Sojin Nijeriya ta ba wani soja mai suna Utim Terwase kyautar N500,000, bayan ya ƙi karɓar cin hancin da wani da ake zargi da garkuwa da mutane ya yi masa domin ya sake shi.

Majiyoyin tsaro sun ce sojan ya kama wanda ake zargin ne bayan ya yi ƙoƙarin tserewa, amma ya ƙi karɓar kuɗin da aka ba shi, sannan ya miƙa shi ga hukumomin da suka dace.

Mai magana da yawun ‘Operation Enduring Peace’, Kyaftin Polycarp Chinonso Oteh, ya tabbatar da lamarin, inda ya ce kwamandan rundunar ta 3 ta soji, Manjo-Janar Maxwell Dangana, ne ya bayar da kyautar ta hannun Kwamandan Sashe na 6, Kanal Philimon Malgwi.

ADVERTISEMENT

Ya ce Dangana ya yaba wa sojan bisa gaskiya, ladabi da ƙwarewar aiki da ya nuna, yana mai cewa halinsa ya nuna jajircewa wajen kare ƙa’idojin aikin soja maimakon fifita son zuciya.

A cewarsa, an bayar da kyautar N500,000 ne domin girmama amincin sojan, kuma kuɗin sun yi daidai da adadin cin hancin da ya ƙi karɓa.

LABARAI MASU NASABA

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

Kwamandan ya kuma bukaci sauran jami’an soja su yi koyi da wannan hali, tare da ci gaba da gudanar da aikinsu cikin gaskiya, ladabi da kishin ƙasa.

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
  • Sulaiman
    An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar
  • Sulaiman
    Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79
  • Sulaiman
    An Gudanar Da Tattaunawar Kasa Da Kasa Game Da Jagorancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Washington D.C.

MASU ALAKA

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa
Rahotonni

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku
Manyan Labarai

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar
Labarai

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026

LABARAI MASU NASABA

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

Soja Ya Samu Kyautar N500,000 Bayan Ya Ƙi Karɓar Cin Hanci

November 4, 2026
Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

November 4, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

November 4, 2026
Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

November 4, 2026
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace Tare Da Ƙwato Shanu 18 A Kebbi

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 2 A Dajin Kogi, Sun Ƙwato Makamai

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.