ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 4, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

by Bello Hamza
50 minutes ago
Tsadar rayuwa

Tun lokacin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya hau mulki a watan Mayun 2023, ‘yan Nijeriya sun fuskanci gagarumin ƙarin tsadar kayayyakin masarufi.

Cire tallafin man fetur, sauye-sauyen tsarin musayar kuɗin waje, faɗuwar darajar naira, ƙarin kuɗin makamashi da kuma hauhawar farashin kayayyaki sun kasance manyan abubuwan da ake tattaunawa a kai dangane da matsalolin tattalin arzikin ƙasar.

Duk da cewa gwamnatin Tinubu ta kare sauye-sauyen tattalin arzikin da ta aiwatar, tana mai cewa suna da muhimmanci wajen daidaita tattalin arziki da jawo hannun jari, tasirin da waɗannan matakai suka yi ga ƙarfin sayen kayayyaki na iyalai ya ci gaba da zama babban abin damuwa.

ADVERTISEMENT

Yayin da babban zaɓen 2027 ke ƙara kusantowa, baya ga alkawuran siyasa da hasashen tattalin arziki, ‘yan Nijeriya da dama na auna tasirin manufofin gwamnati ne ta hanyar kuɗin da suke kashewa wajen sayen abubuwan buƙata na yau da kullum, daga sufuri da abinci zuwa wutar lantarki, gas ɗin girki, kiwon lafiya da amfani da intanet.Ga kwatanta farashin kayayyaki da ayyuka kafin da kuma lokacin wannan gwamnati, domin nuna yadda kuɗin wasu muhimman abubuwan buƙata suka ƙaru.

1. Man Fetur: Daga kasa Da Naira 250 Zuwa Sama Da Naira 1,300 Kan Lita

LABARAI MASU NASABA

Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido

2027: Yadda ‘Yan Siyasa Ke Amfani Da Matasa A Bangar Siyasa

2. Siminti: Daga Kimanin Naira 5,000 Zuwa Naira 15,000 Kan Buhu Ɗaya

3. Shinkafa: Daga Kimanin Naira 28,000 Zuwa Sama Da Naira 70,000 Kan Buhun Kilogiram 50

4. Ruwan Fiya Wata: Daga Naira 5–10 Zuwa Naira 50 Kan Sacet Ɗaya

5. Wutar Lantarki: Kuɗin Wutar Lantarki Na Band A Ya Haura Naira 200 Kan Kowace Unit

6. Gas ɗin Girki: Daga Naira 800 Zuwa Naira 1,500 Kan…

7. Kuɗin Intanet Na Wayar Hannu: Ƙarin Kashi 50 Cikin 100 A Kuɗin Sadarwa

8. Madarar Jarirai: Abincin Jarirai Ya Ƙara Tsada

9. Paracetamol: Daga Naira 150 Zuwa Naira 1,900

10. Gari Kwaki: Daga Naira 370 Zuwa Sama Da Naira 800 Kan Kilogiram Ɗaya

Tsadar rayuwa
Bello Hamza
+ postsBio
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Badakalar Rajistar Masu Zaɓe: Ezekwesili Ta Bukaci A Gudanar Da Bincike Mai Zaman Kansa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Hanyar Abuja-Kaduna: Ci Gaban Aikin Gyara Ya Farfaɗo Da Fatan Matafiya
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa
  • Bello Hamza
    https://hausa.leadership.ng/author/bello-hamza/
    Sheikh Masussuka: Malaman Zaria Sun Bukaci Jami’an Tsaro Su Cafko Wadanda Suka Aikata Laifin

MASU ALAKA

Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido
Rahotonni

Shekara 20 Da Rasuwar Sarkin Musulmi Muhammadu Maccido

November 1, 2026
Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Rahotonni

2027: Yadda ‘Yan Siyasa Ke Amfani Da Matasa A Bangar Siyasa

November 1, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC
Rahotonni

Kwanaki 77: Jam’iyyu Sun Nuna Damuwa Kan Raunin INEC A Shirinta Na Gudanar Da Zaɓe

November 1, 2026

LABARAI MASU NASABA

Tsadar Rayuwa: Yadda Iyalan Nijeriya Ke Komawa Abinci Mai Rahusa Domin Samun Sauƙin Rayuwa

Matsin Tsadar Rayuwa A Nijeriya: Abubuwa 10 Da Suka Ƙara Tsada A Zamanin Tinubu

November 4, 2026
Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

Zamanantar Da Masana’antu: Abin Koyi Daga Kamfanonin Kyastu Da Awara A Kasar Sin

November 4, 2026
2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

2027: Zan Magance Matsalar Tsaro, Na Farfaɗo Da Fatan ’Yan Nijeriya — Atiku

November 4, 2026
Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Kan Ba Da Hidima A Watanni 9 Na Farkon Bana Ya Karu Da 8.5% A Mizanin Shekara-Shekara

November 4, 2026
Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

Dagewa Kan Daukar Tsauraran Matakai Wajen Gudanar Da Harkokin JKS—Nagartaccen Tsarin JKS Na Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Mai Dorewa a Kasar Sin

November 4, 2026
An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

An Kai Wa Ayarin Motocin Peter Obi Da Kwankwaso Hari A Jihar Calabar

November 4, 2026
Tinubu

Tinubu Ya Nemi Sabon Bashin Naira tiriliyan 10.79

November 4, 2026
Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

Nazarin CGTN: Manufar Bude Kofa Ta Sin Ta Samu Karbuwa Sosai A Duniya

November 4, 2026
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace Tare Da Ƙwato Shanu 18 A Kebbi

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 2 A Dajin Kogi, Sun Ƙwato Makamai

November 4, 2026
Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

Jami’an Tsaro Sun Ceto Mai Juna Biyu Da Wasu 7 Da Aka Sace A Kaduna

November 4, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.