ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 5, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da Naira Gram Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

by Abubakar Sulaiman
4 hours ago

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da hanyar amfani da lambar USSD na kamfanin NairaGram domin bai wa waɗanda aka zaɓa damar tantance cancantarsu da karɓar tallafin kuɗi na Naira 50,000 ƙarƙashin Shirin NERSI, ba tare da buƙatar intanet ba.

Ma’aikatar Jin ƙai da Rage Talauci ta Tarayya ce ke kula da shirin, wanda aka tsara domin tallafa wa gidajen da ke cikin talauci da waɗanda hauhawar tsadar rayuwa ta shafa.

NairaGram na ɗaya daga cikin kamfanonin biyan kuɗi guda biyar da gwamnati ta amince da su wajen rarraba tallafin.

ADVERTISEMENT

Ga matakan da masu amfani da NairaGram za su bi:

Na farko, su danna lambar *726*00# ta amfani da lambar wayar da aka yi rajista.

LABARAI MASU NASABA

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

Wane Tasiri Ƙarin Ciyo Bashin Dala Biliyan 7.7 Zai Yi A Kasafin Kuɗin Nijeriya Na Gaba?

Na biyu, su zaɓi sashin tantance cancanta.

Na uku, su bi umarnin da tsarin zai nuna.

Na huɗu, idan an zaɓe su, su amince da karɓar tallafin.

Na biyar, za a kunna musu walat ɗin kuɗi sannan a saka Naira 50,000 a ciki.

Na shida, za su samu saƙon SMS da ke tabbatar da shigar kuɗin.

Gwamnati ta bayyana cewa za a zaɓi waɗanda za su amfana ne daga sahihan bayanan katin shaida na ƙasa da Rajistar Jama’a ta Ƙasa, musamman gidajen da ke cikin mawuyacin hali. Samun asusun NairaGram kaɗai ba ya nufin mutum ya cancanci tallafin, kuma babu wata hanyar rajista da jama’a za su bi domin shiga shirin. Ana rarraba kuɗin ne a matakai daban-daban.

Gwamnati ta jaddada cewa tallafin kyauta ne, ba a buƙatar biyan kuɗin rajista, ko ssarrafawa ko kunna walat. Ta kuma gargaɗi jama’a kada su ba kowa lambar sirrin ATM, OTP ko bayanan sirri na asusunsu. Duk wanda aka zaɓa zai iya samun ƙarin bayani ta layin taimakon shirin NERSI: 0700-022-2222.

Muhimmin bayani: Shirin ba ya buƙatar mutum ya biya kuɗi ko ya nemi wani ya saka shi cikin jerin waɗanda za su amfana. Idan ba a zaɓe ka ba, danna lambar USSD ba zai tabbatar maka da samun tallafin ba. Ana iya samun cikakkun bayanai a shafin hukuma na (NERSI)

Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Yadda Masu Amfani Da Moniepoint Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Na Gwamnatin Tarayya
  • Abubakar Sulaiman
    Yadda Masu Amfani Da OPay Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Kyauta Daga Gwamnati
  • Abubakar Sulaiman
    Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da MoMo PSB Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000
  • Abubakar Sulaiman
    Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

MASU ALAKA

ADC Ta Ɓoye Wajen Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Atiku A Sakkwato Saboda Matsalar Tsaro
Manyan Labarai

APC Na Son Jefa Nijeriya Cikin Rikici – ADC

November 5, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a
Labarai

Wane Tasiri Ƙarin Ciyo Bashin Dala Biliyan 7.7 Zai Yi A Kasafin Kuɗin Nijeriya Na Gaba?

November 5, 2026
Yadda Masu Amfani Da Moniepoint Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Na Gwamnatin Tarayya
Labarai

Yadda Masu Amfani Da Moniepoint Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Na Gwamnatin Tarayya

November 5, 2026
Next Post

Rikicin Siyasa: Shin ’Yan Takarar Jam’iyyun Adawa Suna Samun Tsaron Da Ya Dace A Yaƙin Neman Zaɓen 2027?

Rikicin Siyasa: Shin ’Yan Takarar Jam’iyyun Adawa Suna Samun Tsaron Da Ya Dace A Yaƙin Neman Zaɓen 2027?

November 5, 2026
Yadda Masu Amfani Da OPay Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Kyauta Daga Gwamnati

Yadda Masu Amfani Da OPay Za Su Karɓi Tallafin Naira 50,000 Kyauta Daga Gwamnati

November 5, 2026
Shirin Atiku Na Dawo Da Tallafin Mai Zai Dawo Da Nijeriya Baya Da Shekaru 20 — TSG

Atiku Ya Zargi APC Da Amfani Da Kotu Domin Raunana ADC

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da MoMo PSB Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da ALAT By Wema Bank Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da Naira Gram Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

Hanyoyi 6 Da Masu Amfani Da Naira Gram Za Su Bi Don Karɓar Tallafin Naira 50,000

November 5, 2026
INEC Za Ta Cire Rajistar Masu Zaɓe Miliyan 1.5 Da Aka Gano Suna Da Kurakurai

INEC Za Ta Cire Rajistar Masu Zaɓe Miliyan 1.5 Da Aka Gano Suna Da Kurakurai

November 5, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.