ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, July 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Jimillar Cinikayyar Shige Da Fice Ta Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 2.3% A Rubu’in Farko Na Bana

by Sulaiman and CGTN Hausa
2 months ago
Aerial top view container cargo ship full speed with beautiful wave pattern on blue sea for business logistics, import export, shipping or transportation.

Ma’aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ta fitar da bayanai a jiya Juma’a, wadanda ke cewa a farkon rubu’in shekarar 2026, darajar jimillar cinikayyar shige da fice ta kasar Sin ta kai Yuan tiriliyan 1.8229, adadin da ya karu da kashi 2.3% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

Bayanan sun nuna cewa, a farkon rubu’in bana, darajar jimillar sha’anin fitar da ayyukan hidima na kasar Sin ya kai Yuan biliyan 704.52, wanda ya karu da kashi 11.2% idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata, yayin da a bangaren shigo da ayyukan hidima, ya kai Yuan biliyan 1118.38, wanda ya ragu da kashi 2.6%.

Gibin cinikayyar ayyukan hidima ya kai Yuan biliyan 413.86, wanda ya ragu da Yuan biliyan 100.15, idan aka kwatanta da makamancin lokaci na shekarar da ta gabata.

ADVERTISEMENT

Fitar da ayyukan hidima masu alaka da ilimin sana’o’i, da kimiyar kirkire-kirkire da sauransu na ci gaba da saurin karuwa. A rubu’in farko, darajar irin wannan hidima da Sin ta fitar ta kai Yuan biliyan 384.26, wanda ya karu da kashi 6.1% idan aka kwatanta da shekarar da ta gabata.

Daga cikinsu, ayyukan hidima na al’adu, da nishadi na jama’a, da hada-hadar kudi sun kasance mafi saurin karuwa, inda suka karu da kashi 25.6% da kuma 16.1%. A bangaren shigo da irin wadannan hidimomi, jimilar ta kai Yuan biliyan 409.45, wadda ta ragu da kashi 2.3% bisa na makamancin lokaci na bara. (Mai Fassara: Amina Xu)

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

    Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC
  • Sulaiman
    Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma
  • Sulaiman
    Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tafiye-tafiyen Fasinjojin Jirgin Kasa A Kasar Sin Sun Haura Biliyan 2.3 A Rabin Farko Na Bana

MASU ALAKA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai
Daga Birnin Sin

July 14, 2026
Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma
Daga Birnin Sin

Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

July 14, 2026
Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani
Daga Birnin Sin

Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

July 13, 2026
Next Post
Manoma Sun Nemi Tinubu Ya Kara Yawan Tallafin Noma 

Hanyoyin Da Ya Kamata A Runguma Domin Farfado Da Fannin Noma A Nijeriya - FAO

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

July 14, 2026
Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

July 14, 2026
ADC Ta Nemi A Binciki Nafiu Bala Bayan INEC Ta Ƙaryata Iƙirarinsa

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ƙwato Makamai A Sakkwato

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP A Borno

July 14, 2026
Na Yi Tsayin-daka Domin Cika Alƙawarin Ƙasata Nijeriya

Na Yi Tsayin-daka Domin Cika Alƙawarin Ƙasata Nijeriya

July 14, 2026
Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

July 14, 2026
“Buhari Ya Taɓa tambaya Ta Mutane Nawa Na Kashe Saboda Yawan Azumin Dana Ke Yi”

Gwamnatin Tarayya Ta Ce Za A Gurfanar Da Tubabbun ’Yan ta’addan Da Suka Sake Aikata Manyan Laifuka

Tinubu Ya Gana da Gwamnan Kwara Bayan Harin Ta’addanci Da Ya Yi Ajalin Sama Da Mutane 160

Kyawawan Manufofin Buhari Za Su Ci Gaba Da Yi Wa ’Yan Nijeriya Tasiri – Tinubu

July 14, 2026
Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

July 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci