ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

by CGTN Hausa
7 hours ago
Sin

A wannan zamanin da ake ci gaba da yaki da gurbatar muhalli a duniya, bukatar fadada hanyoyin amfani da makamashi mara gurbata muhalli abu ne mai matukar muhimmanci, wanda zai taimaka wajen bunkasa kyawun muhalli da inganta lafiyar al’umma.

Wannan na daya daga cikin dalilan da ya sa kasar Sin ta dukufa wajen samar da mafita game da gurbatar muhalli, ta hanyar amfani da ababen hawa masu amfani da lantarki, wannan fasahar ci gaba kuma ba ta takure ta a iya kasar ta ba, ta ci gaba da fadada ta zuwa kasashen duniya domin karfafa yin kaura zuwa amfani da makamashi mai tsafta.

Kazalika wannan mataki da ta dauka na taimaka mata wajen bunkasa tattalin arzikinta da kuma inganta hadin gwiwa da sauran kasashen da take hulda da su, musamman kasashen Afrika da ke kokarin tasowa.

ADVERTISEMENT

Misali, a ranar Talatar da ta gabata kamfanin kera motoci na kasar Sin Sany, ya kaddamar da manyan motocin dakon kaya masu amfani da lantarki a kasar Zambiya, yayin da kasar ke ci gaba da kokarin habbaka amfani da motocin sufuri marasa gurbata muhalli.

Wang Chao, wakilin kamfanin kere-keren kayayyaki na Sany ya bayyana wannan ci gaba na amfani da manyan motocin dakon kaya masu amfani da lantarki a matsayin wani mataki mai muhimanci, wajen bunkasa zabin amfani da motocin sufuri a kasar, yana mai karawa da cewa, kamfanin Sany zai yi aiki kafada da kafada da kananan ‘yan kasuwa domin samar da mafita yayin da kamfanin ke kokarin shimfida tsarin samar da damammaki a nan gaba.

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

A jawabin da ya gabatar ministan ayyukan more rayuwa da raya birane na kasar Zambiya, Collins Nzovu, ya ce wannan babban ci gaba ne a fannin ayyukan sufuri na kasar, sannan motocin masu amfani da lantarki za su habaka ingancin aiki, rage tsadar harkokin gudanarwa, da kuma jagorantar komawa tsarin amfani da sufuri mara gurbata muhalli.

Nzovu ya kara da cewa, shirin ya yi dai-dai da ajandar gwamnatin kasar na karfafa zirga-zirgar ababen hawa masu amfani da lantarki, kazalika gwamnati za ta samar da kayayykin da ake bukata da suka hada da tsarin hanyoyin cajin ababen hawan, domin hanzarta komawa tsarin amfani da ababen hawa masu amfani da lantarki.

Idan wannan ci gaba ya ci gaba da fadada a kasashen nahiyar Afrika, zai matukar taimakawa nahiyar wajen samun ci gaba ba tare da samun gurbatar muhalli ba. (Suleiman Suleiman Ibrahim)

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

    Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

    Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

MASU ALAKA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
Daga Birnin Sin

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
Daga Birnin Sin

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Next Post
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026
Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

November 6, 2026
Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

November 6, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci