ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

by CGTN Hausa
5 hours ago

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

An kaddamar da makon teku na duniya na shekarar nan ta 2026, a jiya Alhamis 5 ga watan nan na Nuwamba a birnin Xiamen na lardin Fujian dake kudu maso gabashin kasar Sin. Yayin kaddamar da makon na teku, an fitar da sakamakon ci gaba guda biyar, ciki har da kundin da aka wallafa game da kananan tsibiran cikin teku, da wasu bayanai na hakikanin alkaluma game da muhalli da muhallin halittu.

Kazalika, an tsara gudanar da harkoki 33 yayin makon, wadanda suka hada da tarukan karawa juna sani game da kimiyyar teku, da muhallin halittu, da masana’antu da kulla alakokin kasuwanci masu nasaba da teku, ta yadda za a kai ga kara ingiza tsarin jagorancin teku na kasa da kasa, da bunkasa tattalin arziki mai nasaba da teku bisa babban matsayi.

Bugu da kari, an fitar da wani rahoto da harsuna biyu dangane da matsayi, da rawar takawa, da ma makomar yarjejeniyar da aka kulla karkashin dokar MDD ta kare teku, da wanzar da amfani da yankunan rayayyun halittun teku, kari kan yarjejeniyar yankunan kasashe ko BBNJ Agreement, da kuma rawar da kasar Sin ke takawa game da hakan.

ADVERTISEMENT

Rahoton wanda cibiyar lura da tsarin ci gaban harkokin teku ta kasar Sin ta tsara, karkashin ma’aikatar albarkatun kasa ta Sin, ya fayyace muhimmancin aiwatar da yarjejeniyar, da ma irin gudunmawar da kasar Sin ke bayarwa a fannin tattauna yiwuwarta da ma aiwatar da ita. (Saminu Alhassan)

CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

    Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

    An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

MASU ALAKA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita
Daga Birnin Sin

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya
Daga Birnin Sin

Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

November 6, 2026
Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon
Daga Birnin Sin

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Next Post

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

November 6, 2026
Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

November 6, 2026
Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci