ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 7, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

by Sadiq
6 hours ago

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta amince da bayanai da bidiyoyin mutane shida da ake zargi da yunƙurin juyin mulki suka bayar a matsayin hujja, bayan ta yi watsi da iƙirarin cewa an tilasta musu bayar da bayanai ta hanyar azabtarwa.

Mai shari’a Joyce Abdulmalik ta ce babu wata hujja da ta nuna cewa an azabtar da waɗanda ake zargin yayin yi musu tambayoyi, tare da bayyana cewa sun bayar da bayanan ne bisa raɗin kansu.

Daga cikin waɗanda ake zargin akwai mai Manjo-Janar Mohammed Gana (mai ritaya) da Kyaftin ɗin Rundunar Sojin Ruwa (mai ritaya) Erasmus Victor da wasu mutane huɗu.

ADVERTISEMENT

Ana tuhumar su da laifuka 13 da suka haɗa da cin amanar ƙasa, ta’addanci, ɓoye bayanan sirri na tsaro da kuma halatta kuɗaɗen haram da suka shafi ɗaukar nauyin ta’addanci.

Kotun ta dage sauraron ƙarar zuwa ranakun 7 da 10 ga watan Disamba domin ci gaba da shari’ar.

LABARAI MASU NASABA

Nijeriya Ta Yi Watsi Da Batun Tsagaita Wuta Da Boko Haram Da ISWAP

Kotu Ta Yanke Wa Mutane 2 Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Kashe Matar Aure Da ’Ya’yanta 6 A Kano

MASU ALAKA

Nijeriya Ta Yi Watsi Da Batun Tsagaita Wuta Da Boko Haram Da ISWAP
Manyan Labarai

November 6, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 2 Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Kashe Matar Aure Da ’Ya’yanta 6 A Kano
Manyan Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Mutane 2 Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Kashe Matar Aure Da ’Ya’yanta 6 A Kano

November 6, 2026
Sojoji Sun Kama Wani Da Ake Zargin Ɗan Ta’adda Ne A Wani Asibiti A Kaduna
Manyan Labarai

Sojoji Sun Kama Wani Da Ake Zargin Ɗan Ta’adda Ne A Wani Asibiti A Kaduna

November 6, 2026
Next Post
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

Sin Ta Kasance Abokiya Ga Kasashen Afirka Da Suka Fi Amincewa Da Dogaro Da Ita

November 6, 2026
Daga Rumfar Baje Koli Zuwa“China Haul”—Bari Mu Leka Dalilin Da Ya Sa Sin Ke Iya Samar Da Ingantattun Kayayyaki Masu Araha A Duniya

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

Xi Jinping Ya Gana Da Twakaransa Na Gabon

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Shari’ar Zargin Juyin Mulki: Me Ya Shigar Da Bidiyon Binciken Sojoji Kotu?

November 6, 2026
Shawarwarin Sin Na Ci Gaba Da Ingiza Sabon Kuzari Wajen Rayawa Da Jagorantar Harkokin Intanet A Duniya

Makon Teku Na Duniya Na 2026 Ya Haskaka Rawar Da Sin Ke Takawa A Fannin Jagorancin Teku

Matsanancin Rashin Lantarki Ya Addabi ‘Yan Nijeriya

Ƙarancin Ruwa Da Iskar Gas Ne Sanadin Raguwar Samun Wutar Lantarki A Nijeriya

November 6, 2026
An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

An Fitar Da “Shawarar Kafa Sabon Matakin Dakile Da Kandagarkin Cututtuka Masu Yaduwa Tsakanin Sin Da Afirka”

November 6, 2026
Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

Juyin Mulki: Kotu Ta Yi Watsi Da Iƙirarin Azabtar Da Waɗanda Ake Zargi, Ta Amince Da Bayanan Da Suka Bayar

November 6, 2026
Kasar Sin Na Fadada Ci Gaban Fasahar Amfani Da Motoci Masu Lantarki Ga Kasashen Afrika

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci