ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kasar Sin Ta Yi Tir Da Hare-haren Amurka Da Isra’ila Kan Wata Makaranta A Iran

by CGTN Hausa and Sulaiman
4 months ago
Iran

Yayin taron majalisar kare hakkin dan Adam ta MDD da aka yi jiya Juma’a, wakilin kasar Sin ya yi Allah wadai da hare-haren da kasashen Amurka da Isra’ila suka kai kan wata makaranta a kasar Iran.

Bisa bukatar kasashen Iran da Sin da Cuba, taro na 61 na majalisar kare hakkin dan Adam ta MDD (UNHCR), ya gudanar da muhawara kan hare-haren da aka kai makarantar ‘yan mata ta Shajareh Tayyebeh dake Minab na Iran, inda Jia Guide, zaunannen wakili kuma jakadan Sin a ofishin MDD da ke Geneva da sauran hukumomin kasa da kasa da ke kasar Switzerland, ya halarci taron tare da bayyana matsayar kasarsa kan lamarin.

Jia Guide ya yi tir da hare-haren kan makarantar ta Minab, wadanda suka yi sanadiyyar rayukan ‘yan mata 168, a matsayin mummunan laifi da ya keta hakkokin dan Adam kuma raini karara ga dokokin jin kai na kasa da kasa.

ADVERTISEMENT

Ya kara da cewa, Amurka da Isra’ila sun kaddamar da hari kan Iran ba tare da sahalewar Kwamitin Sulhu na MDD ba, wanda shi ne tushen wannan ibtila’i.

Ya ce ya zama wajibi a girmama cikakken ‘yanci da tsaro da yankunan dukkan kasashe, yana cewa, Sin na tir da kausasan kalamai da ayyukan da ke keta dokokin kasa da kasa da kai hari kan fararen hula da kayayyakin da ba na soji ba.

LABARAI MASU NASABA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Har ila yau, ya ce ya kamata a warware dukkan matsaloli ta hanyar shawarwari da tattaunawa, amma ba ta amfani da karfi ba. (Fa’iza Mustapha)

Iran
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI
Iran
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
  • Sulaiman
    Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara
  • Sulaiman
    Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

MASU ALAKA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
Daga Birnin Sin

July 16, 2026

Next Post
Raphinha Zai Shafe Makonni 5 Yana Jinyar Raunin Da Ya Samu A Wasannin Ƙasa Da Ƙasa 

Raphinha Zai Shafe Makonni 5 Yana Jinyar Raunin Da Ya Samu A Wasannin Ƙasa Da Ƙasa 

LABARAI MASU NASABA

Batun Yawan Bashin Da Nijeriya Ke Ciyowa Daga Ketare

July 17, 2026
Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

July 16, 2026
Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 16, 2026
Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

July 16, 2026
Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

July 16, 2026
Tasirin Da Sabbin Hare-haren Amurka Da Iran Za Su Iya Haifarwa Duniya

Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam

Tinubu Ya Miƙa Wa Shettima Takardar Tabbatar Da Shi Abokin Takararsa A Zaɓen 2027

Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci