ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kotun Koli Ta Dage Sauraren Karar Peter Obi Zuwa Ranar Laraba

by Sadiq
3 years ago
Kotun Koli

Sauraren karar da Peter Obi ya shigar, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) wanda ya sha kaye har zuwa ranar Laraba 10 ga watan Mayu da kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa.

Kotun ta fara sauraren kararrakin da ‘yan takarar shugaban kasa suka shigar a ranar Litinin.

  • ‘Daurin Dankwali Na Musamman’
  • Ina Son Karin Bayani A Kan Manufofin Da Suka Sa Aka Haramta Zina

A baya LEADERSHIP ta ruwaito cewa shugaban kotun PEPT, Mai Shari’a Haruna Tsammani, ya yi watsi da karar da jam’iyyar Action Alliance (AA) ta shigar na adawa da nasarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu.

ADVERTISEMENT

Kotun ta yi watsi da karar ne bayan da mai shigar da kara ya janye a ranar Litinin.

Lauyan wanda ya shigar da kara, Oba Maduabuchi, SAN, ya janye karar.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Wadanda ake tuhuma a cikin koken ba su yi watsi da karar ba.

Sakamakon haka, kotun ta yi watsi da karar.

MASU ALAKA

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni
Manyan Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
Rahotonni

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue
Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Next Post
Tsakanin Mace Mai Bala’in Son Kudi Da Mai Yawo, Da Namiji Mai Kulle Ko Mako, Wanne Ne Dama-dama?

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.