Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African...
Read moreDetailsJam’iyyar APC ta lashe dukkan kujerun shugabancin ƙananan hukumomi 17 a zaɓen...
Read moreDetailsTsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed...
Read moreDetailsGwamnatin Tarayya ta amince da shirin zamanantarwa tare da haɓaka manyan tashoshin...
Read moreDetailsRashin aikin yi na ci- gaba da zama babban kalubale ga matasan Nijeriya, gagarumar matsalar da ta zama masu cikas ga samun kyakkyawar makoma, tare da jefa da dama a cikin ayyukan assha da sana’o’in da ke da hadari ga rayuwarsu. Rahoton Bankin Duniya na 2026 ya nuna cewa fiye da kashi 25 cikin 100 na matasan Nijeriya ba su da aikin yi, ba su zuwa makaranta ko koyon sana’a, lamarin da ke nuna girman matsalar rashin aikin yi da karancin dama ga matasa. Haka ma rahoton Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ya nuna cewar rashin aikin yi ga matasa da ke tsakanin shekaru 15 zuwa 24 ya kai kashi 6.5 cikin 100 a kwata ta biyu ta 2024 bayan da ya kai kashi 8.4 a kwata ta farko. Bugu da kari a wani rahoton da wata cibiyar bunkasa yankin Afurka ta AFIDEP ta wallafa a watan Mayun 2026 ta ce fiye da kashi 60 cikin 100 na al’ummar Nijeriya matasa ne ‘yan kasa da shekara 25, yayin da tattalin arzikin kasar ya kasa samar da isassun gurabun aikin yi ga dimbin matasan. Haka ma rahoton ya nuna kashi 96 cikin 100 na matasan da ke da aiki suna aiki ne a bangaren tattalin arzikin da ba na hukuma ba wanda babu cikakken tsaro da kudin shiga Haka ma alkalumman cibiyar bincike ta Afrobarometer da aka wallafa a 2025, ya bayyana cewar kashi 23 cikin 100 na matasa 'yan shekaru 18 zuwa 35 a Nijeriya ba su da aikin yi kuma sun nema ba su samu ba. Nijeriya na daga cikin kasashen Afurka da ke da dimbin albarkatun ma’adinai da ke zube a karkashin kasa wadanda suka hada da zinare, tin, tantalayit, litiyam, kwal, karfe da sauran nau’o’in ma’adinai. Sai dai duk da dimbin arzikin da ake hakowa a wuraren da ake samun dimbin kudaden shiga da ayyukan yi, har yanzu al’ummomin da ke zaune a wuraren da ake samun ma’adinan na fuskantar matsalolin talauci, kunchin rayuwa da rashin aikin yi. A tsawon shekaru da dama, harkar hako ma’adinai ta kara yaduwa a sassa daban-daban na kasar nan musamman a jihohin Zamfara, Neja, Nasarawa, Filato, Neja, Kaduna, Katsina da Kebbi da sauran sassan Arewa a inda duk da hadarin da ke akwai a na aikin hako ma'adinan biliyoyin daloli a kullum.. Hukumar Kula da Tattalin Arziki ta Majalisar dinkin Duniya ta Afurka (UNECA) ta bayyana a wani taro a 2026 ta bayyana cewar, arzikin ma’adanai a Afurka na iya zama hanyar samar da ayyukan yi ga matasa idan aka mayar da hankali kan karin sarrafa ma’adanai, fasaha da samar da gurabun aiki maimakon fitar da danyen ma’adani kawai, sai dai jama'a na ci-gaba da kokawa da sakacin da masu rike da madafun iko ke nunawa kan harkar hako ma'adinai a Nijeriya. Kwamitin Majalisar Wakilai mai kula da ma’adanai ya kiyasta cewa Nijeriya na asarar kusan dala biliyan tara a shekara a hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba. Haka ma hukumar NEITI ta ce fannin ma’adanai ya samarwa Nijeriya gudunmawar biliyan 401 a shekarar 2023, tare da danganta karancin ci- gaba a fannin da raunin sa ido, rashin gaskiya wajen bayar da lasisi da kuma aikata laifuka a harkar. Jihar Taraba Wani rahoto ya nuna cewar gwamnatin jihar Taraba kadai na asarar sama da naira biliyan 10 a kowace shekara a dalilin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba kamar yadda wani bincike ya gano a na sayar da duwatsun sapphire da darajarsa ta kai miliyan 60 zuwa miliyan N100 a rana a yankin Mayo- Sina, inda masu saye daga Senegal, Mali, Guinea da Kamaru ke cin kasuwar. ...
Read moreDetailsJam’iyyar APC ta lashe dukkan kujerun zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar...
Read moreDetailsJami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA)...
Read moreDetailsJihar Kano ta zo ta farko a jerin jihohin da suka samu...
Read moreDetailsRundunar Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRGC) ta ce a ranar Lahadi ta...
Read moreDetailsGwamnatin Jihar Kebbi ta gargadi jam’iyyun siyasa, magoya bayansu da sauran masu...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.