ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, September 15, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Marwa Ya Kaddamar da Amfani da Bindigogin AK-47 Ga NDLEA

by Sulaiman
3 months ago
Marwa

LABARAI MASU NASABA

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

Shugaban Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), Mohamed Marwa, ya ƙaddamar da wani shiri na tarihi na horar da jami’an hukumar kan sarrafa makamai a Kwalejin NDLEA da ke Jos, Jihar Filato, lamarin da ya nuna fara amfani da bindigogin AK-47 da manyan bindigogin hannu na zamani a ayyukan hukumar karo na farko cikin shekaru 36 da kafuwarta.

Da yake jawabi yayin ƙaddamar da kwas na musamman na horar da masu horaswa kan amfani da bindigar AK-47 nau’in Type 56-1 da kuma bindigogin HS-9/CF98A a ranar Litinin, Marwa ya bayyana matakin a matsayin wani muhimmin ci gaba da ya zama dole sakamakon yadda ƙungiyoyin masu safarar miyagun ƙwayoyi ke ƙara amfani da muggan makamai wurin gudanar da ayyukan su.

Marwa, wanda shugaban ma’aikatansa, Murtala Aminu, ya wakilta, ya ce sauyin yanayin yaƙin da ake yi da miyagun ƙwayoyi ya sa ya zama wajibi a tanadi kayan aiki da horo ga jami’an hukumar domin kare kansu da kuma al’umma.

ADVERTISEMENT

Shugaban NDLEA ya jaddada cewa shirin ba wai kawai na gabatar da bindigogi ga jami’an hukumar ba ne, illa dai wani mataki ne na kare rayuka da kuma ƙarfafa ingancin ayyukan hukumar wajen yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi.

Marwa
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya
  • Sulaiman
    Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari
  • Sulaiman
    Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya
  • Sulaiman
    Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

MASU ALAKA

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba
Labarai

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Marwa
Labarai

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Marwa
Labarai

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Next Post
Kakakin Ma’aikatar Kasuwancin Sin Ya Amsa Tambayoyi Game Da Matakan Kayyade Sayarwa Japan Kayayyaki

Kakakin Ma'aikatar Kasuwancin Sin Ya Amsa Tambayoyi Game Da Matakan Kayyade Sayarwa Japan Kayayyaki

LABARAI MASU NASABA

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

Jawabin Xi A Taron BRICS, Mafita Ce Ga Matsalolin Duniya

September 14, 2026
Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

Duk Wani Yunkuri Na Karfafa Burin Japan Na Fadada Karfin Soji Zai Jefa Yankin Cikin Hadari

September 14, 2026
Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya

Tsohon Firaminsitan Jordan: Kasar Sin Tana Kan Gaba Wajen Gudanar Da Fasahar AI A Duniya

September 14, 2026
Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

Hadin Gwiwar BRICS Na Jagorantar Hadin Kan Kasashe Masu Tasowa Da Dogaro Da Karfin Kansu

September 14, 2026
Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

Na Miƙa Kaina Ga Hukumomin Tsaro – Sanata Shehu Buba

September 14, 2026
Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

Sin Na Shirin Fadada Samar Da Hidimomin Reno Da Na Kiwon Lafiyar Yara Masu Rahusa

September 14, 2026
Marwa

Babu Dalilin Da Zai Sa Nijeriya Yin Talauci – Obasanjo

September 14, 2026
Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

Gudummawar Da Hada-Hadar Ba Da Hidima Ta Sin Take Kawo Wa Duniya

September 14, 2026
Marwa

Air Peace Da United Nigeria, Jirage 2 Masu Latti Sosai Watan Agusta — NCAA

September 14, 2026
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

September 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.