ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nazarin CGTN: Barkwancin “Zama Basine” Ya Rikide Zuwa Buri Na Zahiri

by CGTN Hausa and Sulaiman
7 months ago
CGTN

“Becoming Chinese” wato “Zama Basine” wani abun barkwanci ne dake yawo a kafafen sada zamunta, inda ya zama wata dama ta fahimtar kasar Sin yayin Bikin Bazara na Sabuwar Shekarar Gargajiya ta Kasar Sin. wani nazari da kafar CGTN ta gudanar ta kafar intanet ya nuna cewa, kaso 80.8 na masu bayar da amsa sun yi imanin cewa, al’adun kasar Sin sun tashi daga al’adu na bangare guda zuwa wanda suka samu karbuwa a sassa daban daban, inda mutane da dama ke bayyana muradin zama Sinawa a lokacin bikin bazara.

Yayin sabuwar shekarar ta bana, adadin bakin da suka tanadi tikitin zuwa kasar Sin ya karu da sama da sau 4 bisa mizanin shekarar-shekara. Masu tanadin tikiti a Australia da Canada da Burtaniya sun karu sosai, yayin da adadin masu yawon bude ido daga Koriya ta Kudu ya karu da kaso 95 idan aka kwatanta da bara. Kasashen Turai kamar Spaniya da Netherlands da Italiya su ma adadinsu ya rubanya…

Nazarin ya gano cewa, kaso 86.7 na masu bayar da amsa na sa ran zuwa kasar Sin domin bikin sabuwar shekarar. Wasu 95.1 kuma sun bayyana matukar sha’awarsu ta kara saninsu game da sabuwar shekarar gargajiya ta Sin. Wasu 78.7 na ganin bikin a matsayin wata muhimmiyar kafa ta ganin al’adu da zamantakewar Sinawa. Abun da ya fara a kafafen sadarwa, ya bunkasa zuwa shiga bukuwan murnar sabuwar shekarar gargajiya ta Sinawa a zahiri.

ADVERTISEMENT

Shekaru biyu da suka gabata ne hukumar UNESCO ta sanya bikin bazara na sabuwar shekarar gargajiya ta Sinawa cikin jerin al’adun gargajiya da dan adam ya gada, inda ya zama wata al’ada mai daraja ga kowa. A cewar nazarin, kaso 95 na masu bayar da amsa sun yi imanin cewa, sanya bikin cikin jerin UNESCO ya nuna cewa al’adun Sinawa na kara samun karbuwa da yabo a fadin duniya. Haka kuma, wasu kaso 91.7 sun amince cewa, ruhin hadin kai da ‘yan uwantaka da zaman lafiya da lumana dake tattare cikin bikin ya dace sosai da ainihin dabi’ar wayewar kan dan adam.

Nazarin ya gudana ne a dandamalin CGTN na harsunan Ingilishi da Spaniyanci da Larabci da Rashanci, inda ya ja hankalin mutane 5,154 na kasa da kasa da suka bayyana ra’ayoyinsu cikin sa’o’i 24. (FMM)

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

CGTN
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa
CGTN
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi
  • Sulaiman
    Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara
  • Sulaiman
    Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
  • Sulaiman
    Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

MASU ALAKA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5
Daga Birnin Sin

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana
Daga Birnin Sin

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi
Daga Birnin Sin

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Next Post
Saka Ya Rattaba Hannu Akan Karin Kwantiragin Shekaru 5 A Arsenal 

Saka Ya Rattaba Hannu Akan Karin Kwantiragin Shekaru 5 A Arsenal 

LABARAI MASU NASABA

Taron PDP Na Ƙasa: Ɓangaren Wike Ya Kafa Sabon NWC A Abuja

PDP Ta Musanta Mara Wa APM Baya A Bauchi

September 9, 2026
Sojoji

Sojoji Sun Dakile Hare-Hare, Sun Ceto Mutane 12 A Zamfara

September 9, 2026
Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.