ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, September 18, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Nijeriya da Habasha Sun Ƙulla Yarjejeniyar Dawo Da Fursunonin Nijeriya Sama da 100

by Sulaiman
3 months ago
Habasha

Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sanya hannu kan wata yarjejeniya da gwamnatin Habasha domin mayar da fursunonin Nijeriya sama da 100 da ke zaman hukunci a gidajen yari na kasar Habasha zuwa Nijeriya.

Ministar Harkokin Waje, Bianca Odumegwu-Ojukwu, ce ta bayyana hakan a wani sako da ta wallafa a shafinta na X ranar Laraba.

Ta ce an sanya hannu kan yarjejeniyar ne tare da Babban Lauyan Tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, domin sauƙaƙa dawo da ’yan Nijeriya da ke tsare a gidajen yarin Kaliti da Aba Samuel da ke Habasha.

ADVERTISEMENT

A cewarta: “Ina Addis Ababa domin sanya hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniya tare da gwamnatin Habasha, tare da AGF, Mai Girma Lateef Fagbemi, domin mayar da fursunonin Nijeriya sama da 100 da ke tsare a gidajen yarinsu, musamman a gidajen fursuna na Kaliti da Aba Samuel, zuwa Nijeriya.”

Ta bayyana cewa yarjejeniyar na da nufin bai wa waɗannan ’yan Nijeriya damar ci gaba da zaman hukuncinsu a cikin ƙasarsu, kusa da iyalansu da kuma a ƙarƙashin tsarin gyaran hali na Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Atiku Ya Nemi Tinubu Ya Rage Farashin Man Fetur Don Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya Wahalar Da Suke Sha

Neja: An Fesa Wani Abu A Ɗakin Da Aka Tsare Mu – Matashin Da Ya Tsira

Habasha
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Kasar Sin Ta Samu Jarin Waje Kimanin Yuan Biliyan 479.95 A Watanni 8 Na FarkonBana
  • Sulaiman
    Sana’ar Aike Da Sakwanni a Sin Ta Ci Gaba Da Bunkasa Cikin Kwanciyar Hankali
  • Sulaiman
    Sin Da Amurka Na Ci Gaba Da Tuntubar Juna Game Da Shirye-shiryen Ganawar Shugabannin Kasashen Biyu Cikin Shekarar Nan
  • Sulaiman
    Samun Ci Gaba Shi Ne Abu Mai Tushe Wajen Tabbatar Da Hakkin Dan Adam

MASU ALAKA

Atiku Ga Tinubu: Fada Wa ‘Yan Nijeriya Yadda Ka Samu Digiri Ba Tare Da Firamare Da Sakandare Ba
Manyan Labarai

Atiku Ya Nemi Tinubu Ya Rage Farashin Man Fetur Don Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya Wahalar Da Suke Sha

September 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Harbi Fasinjoji 2 A Jihar Neja
Manyan Labarai

Neja: An Fesa Wani Abu A Ɗakin Da Aka Tsare Mu – Matashin Da Ya Tsira

September 18, 2026
ASUU Ta Janye Yajin Aiki A Jami’ar Kaduna
Labarai

ASUU Ta Janye Yajin Aiki A Jami’ar Kaduna

September 18, 2026
Next Post
Shugaban Sin Na Jagorantar Bunkasa Dangantakar Sin Da Koriya Ta Arewa A Sabon Zamani

Gwamnatin Najeriya Na Daukar Darasi Daga Salon Da Kasar Sin Ke Amfani Da Shi Na Kulla Alakar Diflomasiyya Ta Hanyar Jan Hankali Da Kyakkyawar Mu’amala

Gwamnatin Najeriya Na Daukar Darasi Daga Salon Da Kasar Sin Ke Amfani Da Shi Na Kulla Alakar Diflomasiyya Ta Hanyar Jan Hankali Da Kyakkyawar Mu’amala

September 18, 2026
ASUU Ta Janye Yajin Aiki A Jami’ar Kaduna

ASUU Ta Janye Yajin Aiki A Jami’ar Kaduna

September 18, 2026
Babban Jami’in Kasar Burundi: Ci Gaban Kasar Sin Abu Ne Mai Karfafa Wa Sauran Kasashe Gwiwa

Babban Jami’in Kasar Burundi: Ci Gaban Kasar Sin Abu Ne Mai Karfafa Wa Sauran Kasashe Gwiwa

September 18, 2026
Matatar Dangote Za Ta Ƙara Yawan Ma’aikata Da Samar Da Mai

Matatar Dangote Za Ta Ƙara Yawan Ma’aikata Da Samar Da Mai

September 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.