ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, October 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

by Sadiq
2 hours ago

Wata mai ciki Jamila na hannun ’yan bindiga makonni uku bayan sun sace ta a gidanta da ke Millennium City, a Jihar Kaduna.

Rahotanni sun ce cikin da ta ke ɗauke da shi ya zube yayin da ta ke tsare a hannunsu.

An sace Jamila ne ranar 6 ga watan Oktoba tare da Abubakar Zakka, matarsa da jaririyarsu ‘yar watanni shida a Ƙaramar Hukumar Chikun.

ADVERTISEMENT

Daga baya an saki iyalan, amma Jamila har yanzu tana hannun masu garkuwa da mutane.

A wani lamari makamancin haka, matar Sikiru Shuaibu da ɗansa su ma suna hannun ’yan bindiga bayan sun kashe Shuaibu yayin harin da suka kai ranar 1 ga watan Oktoba.

LABARAI MASU NASABA

’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

Haka kuma, an ruwaito cewa an sace wasu mutane shida a yayin wani hari da aka kai Nurus-Suraj Estate ranar 27 ga watan Oktoba.

Sai dai mazauna unguwar Kyauta da ’yan banga sun yi nasarar fatattakar wasu ’yan bindiga da suka yi ƙoƙarin kai hari yankin a daren ranar.

Shugaban rundunar haɗin gwiwa ta sa-kai (JTF) a yankin, Nuradeen Abubakar Nababan Yawo, ya tabbatar da faruwar lamarin tare da yaba wa jami’an tsaro bisa gaggawar kai ɗauki.

MASU ALAKA

Mazauna Sokoto Sun Yi Murna Bayan Nasarar Kashe Fitattun ‘Yan Bindiga 3 A Jihar
Tsaro

’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

October 29, 2026
Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma
Manyan Labarai

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

October 29, 2026
INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?
Siyasa

INEC: Matsayin Takarar Pantami, Gwarzo Da Adebutu; Wane Sakamako Ne Zai Iya Biyo Baya?

October 29, 2026
Next Post

‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Sati 3 Har Yanzu ‘Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

October 29, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2027 Kafin Ƙarshen Shekara

October 29, 2026
Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

’Yansanda Sun Kama Mutane 2 Kan Zargin Shirya Sace Hakimi A Kano

October 29, 2026
Mutane Da Dama Sun Jikkata Yayin Da ‘Yan Daba Suka Kai Wa Magoya Bayan APC Hari A Katsina

Mutane Da Dama Sun Jikkata Yayin Da ‘Yan Daba Suka Kai Wa Magoya Bayan APC Hari A Katsina

October 29, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 2 Kan Ƙone Ofishin ’Yan Banga A Jos

Sojoji Sun Kama Mutane 2 Kan Ƙone Ofishin ’Yan Banga A Jos

October 29, 2026
Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

Sin Ta Damu Matuka Game Da Ci Gaba Da Tashin Hankali A Yankin Gabas Ta Tsakiya

October 28, 2026
Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

Tinubu Zai Tafi Saudiyya Domin Yi Wa Nijeriya Addu’a

October 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.