ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, October 30, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tinubu Zai Gabatar Da Kasafin Kuɗin 2027 Kafin Ƙarshen Shekara

by Sadiq
17 hours ago

Ana sa ran Shugaban Ƙasa Bola Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2027 ga Majalisar Tarayya kafin ranar 31 ga watan Disamba, 2026.

Ƙaramar Minista a Ma’aikatar Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziƙi, Doris Uzoka-Anite, ce ta bayyana hakan a ranar Laraba bayan taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC).

Ta kuma ce majalisar ta amince da Tsarin Ci Gaban Ƙasa na shekarun 2026 zuwa 2030, tare da sabbin matakan yaƙi da ƙarancin abinci mai gina jiki ga yara da inganta samar da abinci a ƙasar.

ADVERTISEMENT

A wani ɓangare kuma, Ministan Kuɗi, Taiwo Oyedele, ya ce shirin rancen dala biliyan 21.7 da gwamnati ta gabatar na nufin zuba jari a manyan ayyuka na tsawon lokaci, ba wai kashe kuɗin nan take ba.

Ya ce dala biliyan 10.6 za a ware domin manyan ayyukan sufuri, ciki har da babbar hanyar Sakkwato zuwa Badagry, hanyar bakin teku ta Legas zuwa Kalaba, da layin dogo na Kano zuwa Kaduna.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

Tsaro: Rundunar Sojoji Ta Aike Da Sabuwar Bataliya Zuwa Kano

Oyedele ya ƙara da cewa sama da dala biliyan 7.9 za a samu daga ƙungiyoyin bayar da tallafin ci gaba na ƙasashen duniya, ciki har da Bankin Duniya, a matsakaicin kuɗin ruwa na kashi 2.1 cikin ɗari.

Ya kuma bayyana cewa sama da gidaje miliyan 10 sun karɓi tallafin kuɗi da ya haura naira biliyan 600, yayin da Asusun Ba da Lamunin Ilimi na Nijeriya (NELFUND) ya bayar da naira biliyan 372.6 ga ɗalibai sama da miliyan 1.5.

Bugu da ƙari, sama da ƙananan sana’o’i 800,000 sun amfana da lamuni masu ƙarancin ruwa, wanda bai kai kashi 10 cikin ɗari ba.

MASU ALAKA

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu
Labarai

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

October 29, 2026
Tsaro: Rundunar Sojoji Ta Aike Da Sabuwar Bataliya Zuwa Kano
Manyan Labarai

Tsaro: Rundunar Sojoji Ta Aike Da Sabuwar Bataliya Zuwa Kano

October 29, 2026
Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma
Manyan Labarai

Kotu Ta Umarci Uzodinma Ya Daina Kiran Kansa Ɗan Takarar APC Na Sanatan Imo Ta Yamma

October 29, 2026
Next Post
‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Sati 3 Har Yanzu 'Yan Bindiga Ba Su Sako Matar Da Suka Sace A Kaduna Ba

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

Sin Ta Mayar Da Martani Ga Amurka Game Da Kakaba Wa Kamfanoninta Takunkumi Dangane Da Batun Xinjiang

October 29, 2026
Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

Sojoji Sun Kama Mutane 4 Masu Taimaka Wa Ƴan Bindiga A Binuwai

October 29, 2026
An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar

October 29, 2026
Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

Xi Ya Mika Sakon Ta’aziyya Game Da Karon Da Jiragen Kasa Suka Yi A Spain Da Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane

October 29, 2026
Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

Sabon Bashin Da Zamu Ciyo Zai Buɗe Damarmaki Ga Nijeriya – Tinubu

October 29, 2026
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Sa Ido Kan Kuɗaɗen Da Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ke Samu

October 29, 2026
Tsaro: Rundunar Sojoji Ta Aike Da Sabuwar Bataliya Zuwa Kano

Tsaro: Rundunar Sojoji Ta Aike Da Sabuwar Bataliya Zuwa Kano

October 29, 2026
Yi Wa Kanta Kwaskwarima, Wata Hanya Ce Da JKS Ke Amfani Da Ita Wajen Daidaita Matsalolin Mulkin Kasa

Yi Wa Kanta Kwaskwarima, Wata Hanya Ce Da JKS Ke Amfani Da Ita Wajen Daidaita Matsalolin Mulkin Kasa

October 29, 2026
NLC Ta Buƙaci Ƴan Jarida Su Tursasa Ƴan Siyasa Kan Mafi Karancin Albashi

NLC Ta Buƙaci Ƴan Jarida Su Tursasa Ƴan Siyasa Kan Mafi Karancin Albashi

October 29, 2026
Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

Sin Ta Fadada Kasuwanci Ga ‘Yan Kasashen Waje A Kasuwar Cinikayya Cikin ‘Yanci Mafi Girma A Duniya

October 29, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.