ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, July 20, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaba Tinubu Zai Yi Jawabi Ga Shugabannin Duniya A Taron MDD Karo Na 81

by Sulaiman
13 hours ago
MDD

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai halarci zama na 81 na Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) da za a gudanar a birnin New York a watan Satumba, inda ake sa ran zai gabatar da jawabi ga shugabannin ƙasashen duniya kan muhimman batutuwan da suka shafi Nijeriya da duniya baki ɗaya.

Jakadan dindindin na Nijeriya a Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), Jimoh Ibrahim, ya bayyana cewa Shugaba Tinubu ya tabbatar da halartar taron bayan ya amince da shirye-shiryen da aka yi domin wakilcin Nijeriya a babban taron na bana.

A cewarsa, baya ga gabatar da jawabi a babban zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, shugaban ƙasar zai kuma halarci wasu muhimman tarurrukan gefe da za su mayar da hankali kan batutuwan makamashi, ilimi da inganta harkokin kiwon lafiya. Haka kuma zai yi amfani da damar wajen bayyana sauye-sauyen tattalin arziki da na shugabanci da gwamnatin Nijeriya ke aiwatarwa.

ADVERTISEMENT

Ambasada Ibrahim ya kuma ce Shugaba Tinubu zai tattauna da shugabannin duniya kan hanyoyin ƙarfafa tsaron iyakokin ƙasashen Yammacin Afirka domin magance matsalolin tsaro da ke ƙaruwa a yankin. Ya bayyana cewa Nijeriya ta fara aiki tare da MDD kan wani shiri na inganta tsaron iyakoki, kuma za ta nemi ƙarin goyon bayan ƙasashen duniya.

Shugaba Tinubu ya halarci zaman UNGA na 78 da kansa, yayin da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya wakilce shi a zaman na 79 da na 80. Ana sa ran zama na 81 zai fara ne a ranar 8 ga Satumba, yayin da muhawarar shugabannin ƙasashe za ta gudana daga ranar 22 zuwa 28 ga Satumba, inda za a tattauna batutuwan sauyin yanayi, ci gaba mai ɗorewa, zaman lafiya, tsaro da sauran manyan ƙalubalen da duniya ke fuskanta.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin ISWAP Na Sace Ɗalibai A Borno, Sun Ceto 46

Ba Mu Sayar Wa Dangote Da Reshen Jami’ar SAZU Na Yuli Ba-Gwamnatin Bauchi

MDD
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Tawagar Jami’an Lafiya Ta Sin Ta Bayar Da Gudunmuwar Kayayyaki Ga Asibitin Burkina Faso
  • Sulaiman
    Ra’ayin Sin Game Da AI Mai Mayar Da Hankali Kan Bukatun Dan Adam Ya Samu Goyon Bayan Kasa Da Kasa
  • Sulaiman
    Kada A Bar Kasashe Masu Tasowa A Baya A Zamanin AI
  • Sulaiman
    Gwamna Radda Ya Kaddamar da Tattaunawar Kasafin Kuɗin 2027

MASU ALAKA

Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin ISWAP Na Sace Ɗalibai A Borno, Sun Ceto 46
Labarai

Sojoji Sun Daƙile Yunƙurin ISWAP Na Sace Ɗalibai A Borno, Sun Ceto 46

July 19, 2026
Ba Mu Sayar Wa Dangote Da Reshen Jami’ar SAZU Na Yuli Ba-Gwamnatin Bauchi
Manyan Labarai

Ba Mu Sayar Wa Dangote Da Reshen Jami’ar SAZU Na Yuli Ba-Gwamnatin Bauchi

July 19, 2026
NDLEA Ta Cafke Kwayoyin Tramadol Miliyan 1.63 Da Akai Nufin Shigar Da Su Kano
Manyan Labarai

NDLEA Ta Cafke Kwayoyin Tramadol Miliyan 1.63 Da Akai Nufin Shigar Da Su Kano

July 19, 2026
Next Post

majalisar kasa

Damawa Da Mata A Siyasa: Kujerun Majalisun Tarayya Na Iya Ƙaruwa Zuwa 121, da Kuma 397 A 2027

July 19, 2026
Kofin Duniya

Abubuwa Uku Da Ya Kamata Kusani Akan Kofin Duniya

July 19, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.