ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugaba Xi Ya Bayyana Alkiblar Samar Da Ci Gaba Mai Inganci A Hadin Gwiwar BRICS

by Sulaiman
1 month ago

Ministan ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya ce halartar taron kungiyar BRICS da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi a Indiya, na da matukar muhimmanci ga manufar samar da ci gaba mai inganci a fannin fadada hadin gwiwar kungiyar BRICS. Wang, ya bayyana hakan ne a jiya Lahadi, yayin da yake zantawa da manema labarai dangane da halartar taron BRICS karo na 18 da shugaba Xi ya yi a Indiya a ranakun Asabar da Lahadi.

A cewarsa, da fari ziyarar ta shugaba Xi ta ingiza hadin gwiwar kungiyar ta BRICS, domin kuwa shugaba Xi ya yi kira ga kasashe membobin kungiyar ta BRICS da su samar da mafari na bunkasa ci gaba mai tattare da kirkire-kirkire, da ingiza zaman lafiya da daidaito, da goyon bayan koyi da juna tsakanin mabambantan wayewar kai, da sauya yanayi da bunkasa tsarin jagorancin duniya.

Wang, ya kara da cewa a shekarar 2027, kungiyar BRICS za ta shiga “Shekarar Sin” ta hudu. Dangane da hakan, shugaba Xi ya sanar da aniyar kasarsa, ta amfani da wannan dama wajen yin aiki tare da dukkanin sassa wajen cimma matsaya daya, da bude kofar tunkarar makoma, da fuskantar shekaru 10 masu kima karo na uku na hadin gwiwar kungiyar ta BRICS.

ADVERTISEMENT

Na biyu kuma, ziyarar ta shugaba Xi ta karfafa matsayin kasashe masu tasowa, inda karkashin manufar mayar da hankali ga sabon zagayen sauye-sauyen kimiyya da fasaha da sauyin akalar masana’antu, Xi ya gabatar da shawarwari, wadanda suka hada da amfani da karfin fasahar AI wajen sabunta tsarin kafuwar masana’antu na BRICS, da cin gajiyar budadden tsarin AI mai game dukkanin sassa, da shawarar hadin gwiwar masana’antun dijital, da ta hadin gwiwar bunkasa masana’antu masu aiki da basira.

Na uku kuma, ziyarar ta shugaba Xi, ta samar da alkibla ga alakar Sin da Indiya, inda shugaban na Sin da firaministan Indiya Narendra Modi, suka gudanar da sahihiyar musaya mai zurfi dangane da mahangar tsare-sare, da batutuwa masu jan hankulansu a tsawon lokaci da ke da tasiri a alakar sassan biyu.

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Wang ya ce matsaya mafi muhimmanci da suka cimma ita ce amincewa da bukatar zama abokan hulda. (Saminu Alhassan)

Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS
  • Sulaiman
    Tsarin Kwalliya Da Adon Manzon Allah (SAW)
  • Sulaiman
    Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo
  • Sulaiman
    Gwamna Dauda Lawal Ya Rantsar Da Manyan Sakatarori Biyar

MASU ALAKA

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa
Daga Birnin Sin

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba
Daga Birnin Sin

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Next Post
Ra’ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

Ra'ayin Kasar Sin Kan Fasahar AI Yana Samar Da Damammaki Ga Afirka

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 8, Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Jihohi Uku

October 27, 2026
Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

Amnesty International Da Ƙungiyar Matasan Arewa Sun Nemi A Yi Wa Sheikh Masussuka Adalci

October 27, 2026
Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

Gwamnan Katsina Ya Yi Allah-wadai Da Kisan Sheikh Masussuka, Ya Nemi A Gudanar Da Bincike

October 27, 2026
Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

Ballon d’Or: Yamal Ya Lashe Kyautar Gwarzon Matashin Ɗan Wasa Karo Karo Na Uku A Jere

October 27, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Kotu Ta Tsare Wani Mutum Kan Zargin Barazanar Yaɗa Hotunan Tsiraicin Gwamnan Kano

October 27, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

’Yansanda Sun Tabbatar Da Kashe Sheikh Yahaya Masussuka Da Abokinsa A Katsina

October 27, 2026
Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

Dalilin da Ya Sa Harry Kane Ya Lashe Kyautar Ballon d’Or

October 27, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.