ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, July 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Shugabannin Sin Da Rasha Sun Aikewa Juna Sakon Taya Murnar Bikin Baje Koli Karo Na 10 Na Sin Da Rasha

by CGTN Hausa and Sulaiman
2 months ago
Rasha

A yau Lahadi ne shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, suka aikewa juna sakon taya murnar bikin baje koli karo na 10 na Sin da Rasha, wanda aka bude a birnin Harbin, fadar mulkin lardin Heilongjiang na arewa maso gabashin kasar Sin.

A cikin sakonsa, shugaba Xi ya ce a bana Sin da Rasha ke cika shekaru 30 da kulla dangantakar hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare, kana shekaru 25 da sanya hannu kan yarjejeniyar da sassan biyu suka kulla, dangane da kyakkyawar makwaftaka da hadin gwiwar abota.

Kazalika, shugaba Xi ya ce hadin gwiwar sassan biyu a sassa daban daban ta ci gaba da zurfafa, tare da karfafa, kana ta haifar da manyan nasarori bisa gudummawar da kasashen biyu suka bayar.

ADVERTISEMENT

Bugu da kari, shugaba Xi ya yi fatan baje koli zai zamo dandali na samar da gudummawa a sassa daban daban ga kasashen biyu, ta yadda za su yi gajiyar fifikon yankin da suke, da gajiyar da za su samar wa juna, da zurfafa hadin gwiwarsu a dukkanin bangarori, da kara ingiza ci gabansu a fannin tattalin arziki da zaman rayuwar jama’a, da ci gaba da kyautata walwalar al’ummun kasashen biyu, ta yadda za su samar da jerin gudummawar daidaito, da ci gaba na dogon lokaci bisa cikakken kawance bisa manyan tsare-tsare a sabon zamani.

A nasa sakon kuwa, shugaba Putin ya ce bikin ya riga ya zama bikin nune-nune mafi girma tsakanin Sin da Rasha, wanda ya samar da dandali ga kasashen biyu na gudanar da tattaunawa kai tsaye kuma mai zurfi. (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

Rasha
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

    Tafiye-tafiyen Fasinjojin Jirgin Kasa A Kasar Sin Sun Haura Biliyan 2.3 A Rabin Farko Na Bana
Rasha
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai
  • Sulaiman
    Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC
  • Sulaiman
    Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma
  • Sulaiman
    Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

MASU ALAKA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai
Daga Birnin Sin

July 14, 2026

July 13, 2026
Next Post
Shugaba Xi Ya Yi Kira Da A Gaggauta Gina Tsarin Kaifafa Basira A Fannin Falsafa Da Kimiyyar Zamantakewa

Shugaba Xi Ya Yi Kira Da A Gaggauta Gina Tsarin Kaifafa Basira A Fannin Falsafa Da Kimiyyar Zamantakewa

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

CMG Ya Gudanar Da Babban Taron Masu Kirkirar Manyan Shirye-Shirye Da Fina-Finai

July 14, 2026
Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

Tsohon Sanatan Gombe, Bayero Nafada, Ya Fice Daga PDP Bayan Ganawa da Shugabannin APC

July 14, 2026
ADC Ta Nemi A Binciki Nafiu Bala Bayan INEC Ta Ƙaryata Iƙirarinsa

Sojoji Sun Kashe ’Yan Ta’adda 3, Sun Ƙwato Makamai A Sakkwato

Sojoji Sun Daƙile Harin ISWAP A Borno

July 14, 2026
Na Yi Tsayin-daka Domin Cika Alƙawarin Ƙasata Nijeriya

Na Yi Tsayin-daka Domin Cika Alƙawarin Ƙasata Nijeriya

July 14, 2026
Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

Tsaka mai wuyar Infantino da Koma bayan mulkin yamma

July 14, 2026
“Buhari Ya Taɓa tambaya Ta Mutane Nawa Na Kashe Saboda Yawan Azumin Dana Ke Yi”

Gwamnatin Tarayya Ta Ce Za A Gurfanar Da Tubabbun ’Yan ta’addan Da Suka Sake Aikata Manyan Laifuka

Tinubu Ya Gana da Gwamnan Kwara Bayan Harin Ta’addanci Da Ya Yi Ajalin Sama Da Mutane 160

Kyawawan Manufofin Buhari Za Su Ci Gaba Da Yi Wa ’Yan Nijeriya Tasiri – Tinubu

July 14, 2026
Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

Abin Da Ake Kira “Hukuncin Tekun Kudancin Sin” Da Aka Yanke Wa Sin Na Kashin Kanta Ba Shi Da Wani Amfani

July 13, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci