ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

by CGTN Hausa
2 hours ago
Sin

LABARAI MASU NASABA

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Kungiyar cinikayya ta duniya ta gudanar da jerin tarukan tattaunawa kan hanyoyin bunkasa ci gaban kasa, daga ranar 26 zuwa 27 ga watan da muke ciki a birnin Geneva da ke kasar Switzerland.

A yayin tarukan, Sin da Gambia sun gudanar da taron karawa juna sani da musayar kwarewa kan yadda za a dunkule harkokin cinikayya da zuba jari domin tallafawa ayyukan habaka masana’antu a Afrika, wanda ya samu yabawa sosai daga manyan kasashe da suka ci gaba da masu tasowa mambobin kungiyar WTO.

Kazalika taron ya samu halartar wakilai daga cibiyar bunkasa tsarin tattalin arziki dake jami’ar Peking ta kasar Sin, da ma’aikatar ciniki, masana’antu da ayyukan yi ta Gambiya, da kuma kamfanonin dake Rwanda da suke samun tallafin jari daga kasar Sin, inda suka tattaunawa kan yadda za a gudanar da ayyukan bunkasa harkokin masana’antu a Afrika, ta hanyar tsare-tsare dake da alaka da dunkule harkokin ciniki da zuba jari daga mahangar gwamnati, masana’antu da fannin ilmi.

ADVERTISEMENT

A watan Yulin shekarar nan, kasar Sin ta aike da daftarin shawarwari ga kungiyar cinikayya ta duniya kan hade harkokin ciniki da zuba jari domin habaka ayyukan inganta masana’antu, wanda kasashen Afrika da dama suka rattaba hannu a kai, kuma ya samu goyon bayan mambobin kungiyar, da suka hada da Koriya ta Kudu, Switzerland, kungiyar tarayyar Turai, da kuma kungiyar kasashe da ke da karancin ci gaba. (Mai fassara: Suleiman Suleiman)

Sin
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

    Hada-Hadar Yawon Shakatawa A Cikin Gidan Sin Ta Bunkasa Cikin Watanni Tara Na Farkon Bana

MASU ALAKA

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin
Daga Birnin Sin

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji
Daga Birnin Sin

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

October 28, 2026
Next Post
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

October 28, 2026
Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

October 28, 2026
Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

Majalisar Dokokin Sakkwato Ta Amince Da Kafa ’Yansandan Jihohi

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Gidaje Mara Kuɗin Ruwa A Kano

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci