ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 31, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Da Kasashen Afrika Sun Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Taken Dunkule Harkokin Ciniki Da Zuba Jari A WTO

by Sulaiman
6 hours ago
June 1, 2026, Geneva, Canton of Geneva, Switzerland - Headquarters of the WTO (World Trade Organization) at the Centre William Rappard, Entrance. 00A260601D733CARO.JPG [MODEL RELEASE: NO, PROPERTY RELEASE: NO (c) caro images / Andreas Bastian, http://www.c Photo by: Bastian/picture-alliance/dpa/AP Images

Yayin taron bita da nazari karo na 10 kan tallafawa harkokin ciniki da Kungiyar Ciniki ta Duniya ke gudanarwa, kasar Sin da Zambia da Rwanda sun gudanar da taron tattaunawa mai taken hadin gwiwa tsakanin Sin da Afrika domin hade ciniki da zuba jari da nufin habaka harkokin masana’antun Afrika.

Da yake jawabi a taron da aka gudanar a jiya Alhamis, a birnin Geneva na kasar Switzerland, mataimakin ministan kasuwanci na kasar Sin, Jiang Chenghua ya bayyana cewa, kasashen Afrika ba su da isasshen kaso a tagomashin da ake samu a harkokin cinikayyar kasa da kasa da masana’antu, don haka ya kamata su gaggauta bunkasa tattalin arziki da masana’antu ta hanyar dunkule harkokin cinikayya da zuba jari.

Chenghua ya ce, kasar Sin a shirye take ta ba da dabarun ayyukan raya kasa ga dukkannin abokan hulda, da kuma habaka hadin gwiwa bisa ajandar bunkasa ci gaba ta WTO, tare da tsuke gibin da ake da shi a harkokin ci gaba.Sin ta mikawa Kungiyar Ciniki ta Duniya daftarin shawarwari kan dunkule harkokin cinikayya da zuba jari, tare da yin maraba ga sauran kasashe mambobi domin tattauna batun.

ADVERTISEMENT

wakilai da suka halarci taron sun shaida cewa, kasancewar Sin babbar kasa mai tasowa a duniya, a ko da yaushe tana kokarin aiwatar da babbar shawarar tabbatar da ci gaban duniya da ta gabatar, ta hanyar hada kasuwanni, da jari, da fasaha, da gogewarta, da albarkatu, da karfin ma’aikata, da damammakin ci gaba na kasashen Afirka.

Kazalika kasar Sin tana tallafawa Afrika wajen habaka hanyoyin neman ci gaban tattalin arziki da karfin kai, sannan tana ba da mafita kan yadda kasashen Afirka za su bunkasa harkokin masana’antunsu, da kuma yadda za a gina wata duniya mai wadatar bai daya don amfanar da kowa. (Suleiman Suleiman )

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar

Shugaba Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kasar Switzerland

WTO
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Kammala Cikakken Zama Na JKS Inda Aka Amince Da Kudurin Ci Gaba Da Bin Cikakken Tsarin Shugabancin Kai Na Jam’iyyar
  • Sulaiman
    An Kaddamar Da Taron Kirkire-Kirkire Da Ci Gaba Ba Tare Da Gurbata Muhalli Ba Na Ziri Daya Da Hanya Daya A HK
  • Sulaiman
    Ci Gaban Sarrafa Kayayyakin Laturoni Da Na Manyan Fasahohi Ya Ingiza Ribar Da Masanaantun Kasar Sin Suka Samu
  • Sulaiman
    Fahimtar Cikakken Zaman Kwamitin Tsakiyar JKS

MASU ALAKA

Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar
Daga Birnin Sin

Sin Ta Bayyana Matukar Adawa Da Matakin Amurka Na Yunkurin Dakile Kamfanonin Hada-hadar Sadarwa Na Kasar

October 30, 2026
Shugaba Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kasar Switzerland
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kasar Switzerland

October 30, 2026
Shugaba Xi Ya Zanta Da Shugaban Jamus
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Zanta Da Shugaban Jamus

October 30, 2026
Next Post
Yadda Masu Cutar Siga Za Su Rayu Cikin Aminci Da Irin Abincin Da Ya Dace Su Ci

Jami’an Tsaro Sun Kashe Ƙasurgumin Mai Garkuwa Da Mutane, Maidawa Da Wasu A Kwara

Mutane 3 Sun Ƙone Kurmus Yayin Da Wata Bas Ta Yi Karo Da Babbar Mota A Kwara

October 30, 2026
Shugaba Xi Ya Zanta Da Shugaban Jamus

Shugaba Xi Ya Zanta Da Shugaban Jamus

October 30, 2026
Yadda Masu Cutar Siga Za Su Rayu Cikin Aminci Da Irin Abincin Da Ya Dace Su Ci

Yadda Masu Cutar Siga Za Su Rayu Cikin Aminci Da Irin Abincin Da Ya Dace Su Ci

October 30, 2026
Sin Da Kasashen Afrika Sun Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Taken Dunkule Harkokin Ciniki Da Zuba Jari A WTO

Sin Da Kasashen Afrika Sun Gudanar Da Taron Tattaunawa Mai Taken Dunkule Harkokin Ciniki Da Zuba Jari A WTO

October 30, 2026
Kasar Sin Ta Gabatar Da Samfuran Taurarin Dan Adam Na Fengyun Masu Fasahar AI

Kasar Sin Ta Gabatar Da Samfuran Taurarin Dan Adam Na Fengyun Masu Fasahar AI

October 30, 2026
Bikin CIIE Dama Ce Ga Najeriya

Bikin CIIE Dama Ce Ga Najeriya

October 30, 2026
El-Rufai Ya Shafe Kwanaki 256 A Tsare, Ya Nemi A Yi Masa Adalci

El-Rufai Ya Shafe Kwanaki 256 A Tsare, Ya Nemi A Yi Masa Adalci

October 30, 2026
Kwamitin Koli Na JKS Ya Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani Tare Da Wadanda Ba ’Yan JKS Ba

Kwamitin Koli Na JKS Ya Gudanar Da Taron Karawa Juna Sani Tare Da Wadanda Ba ’Yan JKS Ba

October 30, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.