ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 17, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Tana Bude Kofa A Aikace

by Sulaiman and CGTN Hausa
2 months ago
Sin

A yau Litinin gwamnatin kasar Sin ta fitar da sanarwa game da shirinta na aiwatar da wasu matakai na inganta mayar wa baki da ke shirin fita daga kasar kudaden harajin sayayya da suka yi, ciki har da kara yawan kantunan mayar da kudaden harajin, da tsarin sanya ido kan manhajojin mayar da kananan kudaden harajin da ake mayarwa, da kyautata hidimomin mayar da kudaden harajin sayayya na nan take.

A yau na kara fahimtar cewa manufar bude kofa da kasar Sin ke aiwatarwa ba ta tsaya kadai ga jan hankalin baki ’yan kasuwa da masu zuba jari ba, kyakkyawar manufa ce da ake aiwatarwa a aikace, wadda kuma ta shafi kowa da kowa.

Hakika kasar Sin tana kara nuna wa al’ummar duniya cewa, tana maraba da su sabanin yadda wasu kasashe ke kara tsaurara matakai na nuna wariya da rufe kofa.

ADVERTISEMENT

Baya ga aiwatar da matakan soke visa ga jama’ar wasu kasashe har na tsawon kwanaki 30, tsarin da take daukaka wa na mayar da haraji, wata hanya ce ta kara jan hankalin masu ziyara zuwa kasar.

A ganina wannan wata dama ce ga al’ummar duniya ta shigowa domin gane wa idanunsu ci gaban kasar Sin da fahimtar yanayinta da al’adunta da ma yadda take tafiyar da harkokinta da kula da al’ummarta.

LABARAI MASU NASABA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Karkashin wannan manufa, masu ziyara za su ji dadin yin sayayya baya ga bude ido a kasar mai tarin abubuwan al’ajabi da ban mamaki. Haka kuma cikin sauki za su iya karbar harajin da za a mayar musu tun da yanzu an samar da hanyoyin mayar da kudin ta wayoyin salula kuma a wuri guda ba tare da jira sai an je filayen jiragen sama ko dukkan wuraren da aka yi sayayya ba.

Bugu da kari, rage yawan kudin daga RMB 500 zuwa 200, wani karin kwarin gwiwa ne na yin sayayya wanda zai kara bayar da gudunmuwa ga habaka tattalin arzikin kasar.

Irin wannan shi ake kira da moriyar juna. Watau masu sayayya sun more, ita ma kasar Sin ta amfana, kuma kayayyakinta za su kara shiga duniya da samun karbuwa.Kasar Sin ta nuna cewa ci gaba, baya nufin rufe kofa da nuna fifiko.

Ci gaba na nufin bude kofa, kara mu’amala da fahimta tsakanin jama’a, haka kuma ci gaba na nufin cin moriyar juna maimakon samun riba daga faduwar wani. (Fa’iza Mustapha)

Sin
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
  • Sulaiman
    Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
  • Sulaiman
    Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara
  • Sulaiman
    Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL
Sin
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai

    Ra’yin Sin Da Afirka Ya Zo Daya A Fannin Fasahar AI

MASU ALAKA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya
Daga Birnin Sin

July 16, 2026
Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030
Daga Birnin Sin

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 16, 2026
Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara
Daga Birnin Sin

Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

July 16, 2026
Next Post
Bayan Sulhu, Ndume Ya Samu Tikitin Takara A APC A Borno Ta Kudu

Bayan Sulhu, Ndume Ya Samu Tikitin Takara A APC A Borno Ta Kudu

LABARAI MASU NASABA

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

Pew: Sin Ta fi Amurka Samun Amincewar Al’ummun Duniya

July 16, 2026
Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

Sin Ta Fitar Da Tsarin Sanya Ido Don Inganta Muhalli Da Muhallin Halittu Na Shekarar 2026 Zuwa 2030

July 16, 2026
Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

Nazari Game Da Damammakin Da Sin Ta Samar Cikin Rahoton Ci Gaban Tattalin Arzikinta Na Rabin Farkon Shekara

July 16, 2026
Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

Gwamna Bala Ya Rushe Kwamitin Gudanarwar Wikki Tourists Bayan Rashin Nasararta A Gasar NPFL

July 16, 2026
Tasirin Da Sabbin Hare-haren Amurka Da Iran Za Su Iya Haifarwa Duniya

Sin Na Kokarin Sanya Ci Gaban Fasaha Ya Inganta Bunkasa Da Wadatar Dan Adam

Tinubu Ya Miƙa Wa Shettima Takardar Tabbatar Da Shi Abokin Takararsa A Zaɓen 2027

Xi Jinping Ya Gana Da Shugaban Kazakhstan

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

Mutfwang Ya Buƙaci Sojoji Su Ƙara Ƙaimi A Aikinsu

July 16, 2026
An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai

An Yi Bikin Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Kafa Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya A Shanghai

July 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci