ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, December 11, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin: ‘Yan Siyasar Amurka Sun Kakaba Takunkumi Marasa Ma’ana Kan Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Cinikayya Tsakanin Sin Da Amurka

by CMG Hausa
3 years ago

LABARAI MASU NASABA

UNCTAD: Sin Na Daukaka Tsarin Cinikayya Tsakanin Bangarori Daban Daban Da Samar Da Tabbaci Ga Duniya

Sin Na Ci Gaba Da Taimakawa Amurka Nemo Gawarwakin Sojojinta Da Suka Bace

A ‘yan kwanakin nan ne,‘yan majalisar dokokin kasar Amurka daga jam’iyyun siyasar kasar biyu, suka amince da shawarar da za ta bai wa gwamnatin Amurka sabbin karfi na dakile zuba jarin da darajarsu ta kai biliyoyin dalaloli da Amurka za ta yi a kasar Sin.

Kan wannan batu ne, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin, ya shaidawa taron manema labaran da aka saba gudanarwa yau Talatar nan cewa, kasar Sin tana adawa da yadda kasar Amurka ta yiwa manufar tsaron kasa gaba daya kudin goro, tana ci gaba da karfafa bitar zuba jari da ko kadan bai dace ba, kana tana haifar da matsaloli da cikas ga harkokin tattalin arziki da cinikayya da hadin gwiwar kamfanoni daga kasashe daban daban, ciki har da kamfanonin Sin da Amurka.

  • Sin Ta Karyata Ikirari Da Canada Ta Yi Na Cewa Wai Wani Jirgin Sojin Sin Ya Tare Jirgin Sojinta

Hakika wannan mataki, ya kawo illa ga tsarin tattalin arziki da ciniki da ka’idojin cinikayya na kasa da kasa, kuma yana yin barazana matuka ga daidaiton tsarin masana’antu da samar da kayayyaki a duniya baki daya.

ADVERTISEMENT

‘Yan siyasar Amurka sun kakaba takunkumi kan hadin gwiwar tattalin arziki da kasuwanci na yau da kullun tsakanin Sin da Amurka, ba tare da wasu hujjoji ba, kuma hakan ba zai iya hana ci gaban kasar Sin ba. Sai ma ya mayar da su saniyar ware da rasa damammaki na samun ci gaba. (Ibrahim)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

UNCTAD: Sin Na Daukaka Tsarin Cinikayya Tsakanin Bangarori Daban Daban Da Samar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

UNCTAD: Sin Na Daukaka Tsarin Cinikayya Tsakanin Bangarori Daban Daban Da Samar Da Tabbaci Ga Duniya

December 10, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Taimakawa Amurka Nemo Gawarwakin Sojojinta Da Suka Bace
Daga Birnin Sin

Sin Na Ci Gaba Da Taimakawa Amurka Nemo Gawarwakin Sojojinta Da Suka Bace

December 10, 2025
An Gudanar Da Taron Hadin Gwiwa Na Sin Da Afrika Kan Kare Hakkin Dan Adam
Daga Birnin Sin

An Gudanar Da Taron Hadin Gwiwa Na Sin Da Afrika Kan Kare Hakkin Dan Adam

December 10, 2025
Next Post
Ya Kamata Kasar Birtaniya Ta Daina Keta Hakkin Dan Adam

Ya Kamata Kasar Birtaniya Ta Daina Keta Hakkin Dan Adam

LABARAI MASU NASABA

NAFDAC Ta Ƙona Kayayyaki Marasa Inganci Na Naira Biliyan 5 A Nasarawa

NAFDAC Ta Ƙona Kayayyaki Marasa Inganci Na Naira Biliyan 5 A Nasarawa

December 11, 2025
Gwamnatin Nijeriya Ta Himmatu Wajen Inganta Tsarin Karatun Allo

Gwamnatin Nijeriya Ta Himmatu Wajen Inganta Tsarin Karatun Allo

December 11, 2025
EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Anambra Chris Ngige A Abuja

EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Anambra Chris Ngige A Abuja

December 11, 2025
Sojoji Sun Sake Ceto ‘Yan Matan Makarantar Chibok 2

Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 11, Sun Ƙwato Makamai A Sakkwato

December 11, 2025
Rikicin PDP Ne Ya Sanya Ni Komawa Jam’iyyar Accord – Adeleke

Rikicin PDP Ne Ya Sanya Ni Komawa Jam’iyyar Accord – Adeleke

December 11, 2025
Gwamnatin Neja Ta Miƙa Yara 100 Da Aka Ceto Ga Iyayensu

Gwamnatin Neja Ta Miƙa Yara 100 Da Aka Ceto Ga Iyayensu

December 11, 2025
Za Mu Yi Hisabi Da Buhari A Gaban Allah — Sheikh El-Zakzaky

Za Mu Yi Hisabi Da Buhari A Gaban Allah — Sheikh El-Zakzaky

December 11, 2025
UNCTAD: Sin Na Daukaka Tsarin Cinikayya Tsakanin Bangarori Daban Daban Da Samar Da Tabbaci Ga Duniya

UNCTAD: Sin Na Daukaka Tsarin Cinikayya Tsakanin Bangarori Daban Daban Da Samar Da Tabbaci Ga Duniya

December 10, 2025
hisba

Ƙirƙirar Hisbah Mai Zaman Kanta: Kungiyar Lauyoyi ‘Yan Kano Ta Shigar Da Tinubu Ƙara

December 10, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Taimakawa Amurka Nemo Gawarwakin Sojojinta Da Suka Bace

Sin Na Ci Gaba Da Taimakawa Amurka Nemo Gawarwakin Sojojinta Da Suka Bace

December 10, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.