Rashin Tsaro: Sojoji Sun Sake Kashe Wasu ‘Yan Ta’adda A KadunaÂ
Dakarun sojin rundunar 'Forest Sanity' sun sake kashe gungun 'yan ta'adda a wani artabu da suka yi a dajin Galbi ...
Read moreDetailsDakarun sojin rundunar 'Forest Sanity' sun sake kashe gungun 'yan ta'adda a wani artabu da suka yi a dajin Galbi ...
Read moreDetailsWasu ‘yan bindiga wadanda ake kyautata zaton cewa masu garkuwa ne, sun kashe wani dalibi mai suna Abdulmalik Tukur, da ...
Read moreDetailsWasu ‘yan bindiga da ba a san kosu wane ne ba sun kai mummunar hari a kamfanin sarrafa tasa da ...
Read moreDetailsJirgin yakin sojojin sama ya hallaka kasurgumin dan bindiga, Abdulkareem Lawal, da aka fi sani da Faca-faca tare da yaransa.
Read moreDetails'Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu sabbin ma'aurata bayan kashe jami'an sa-kai biyu a wani hari da suka kai ...
Read moreDetailsWani rahoto da kafar yada labarai ta PRNigeria ta fitar ya nuna cewa hare-haren da ake kai wa al’ummar Chonoko ...
Read moreDetailsDakarun Soji a karkashin shirin Whirl Stroke da na Safe Haven sun kama 'yan ta'adda bakwai da 'yan bindiga tare ...
Read moreDetailsBisa ta’azzarar matsalar tsaro a ‘yan kwanakin nan musamman a Babban Birnin Tarayya Abuja, dakarun Nijeriya sun yi sabon yunkuri ...
Read moreDetailsMajalisar Zartaswa ta Tarayya (FEC), ta amince da Naira biliyan 2.6 don siyan motoci da na’urori ga jami’an tsaro da ...
Read moreDetails'Yan bindiga sun sace Amos Magbon, shugaban makarantar koyar da lissafi ta tarayyar da ke a garin Manchok a karamar ...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.