ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Taron Kara Wa Juna Sani Na Duniya Ya Yi Nazari Kan Kwarewar Kasar Sin Wajen Rage Talauci

by CGTN Hausa and Sulaiman
46 minutes ago
Talauci

LABARAI MASU NASABA

Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia

Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

An gudanar da taron kara wa juna sani na kasa da kasa game da mahangar Xi Jinping kan gurguzu mai salon kasar Sin a sabon zamani da kuma muhimmancinta ga duniya, ranar Alhamis a Yinchuan, hedkwatar jihar Ningxia da ke arewa maso yammacin kasar Sin.

A karkashin taken “Hanyar cimma zamanantarwa: Tsaraba daga ra’ayi da ayyukan yaki da talauci na kasar Sin” taron ya tattaro mahalarta sama da 120 daga kasashe sama da 50, ciki har da shugabannin jam’iyyun siyasa na kasashen waje, da jakadun kasashe a kasar Sin, da kwararrun masana da kuma wakilan kafofin watsa labarai.

Mahalarta taron sun taya jam’iyyar Kwaminis ta kasar Sin (JKS) murnar cika shekaru 105 da kafuwa, suna masu cewa tun bayan babban taron JKS karo na 18, karkashin nagartaccen shugabancin Xi Jinping, babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS, da kuma jagorancin mahangar Xi Jinping kan gurguzu mai salon kasar Sin a sabon zamani, kasar Sin ta cimma nasarar kafa tarihin kawar da bakin talauci baki daya, wanda hakan ya nuna wani muhimmin ci gaba a bangaren wayewar kan dan’adam.

ADVERTISEMENT

Sun kuma ce kwarewar kasar Sin ta nuna cewa talauci ba kaddara ce da ba za a iya sauyawa ba, kuma ta samar da kwararan bayanai da gogewa ga kasashe masu tasowa da ke bin irin nasu hanyoyin na zamanantarwa da kuma rage talauci. (Abdulrazaq Yahuza Jere)

Talauci
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    “Kashin Baya” Na Sin Ya Zama Abun Dogara Ga Kasashen Afirka
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin
Talauci
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia
  • Sulaiman
    “Kashin Baya” Na Sin Ya Zama Abun Dogara Ga Kasashen Afirka
  • Sulaiman
    Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing
  • Sulaiman
    Shugaban Miyetti Allah, Bodejo Ya Karyata Zargin Halatta Kudin Haram A Zaman Kotu

MASU ALAKA

Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia
Labarai

Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia

July 10, 2026
Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

July 10, 2026
Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin
Daga Birnin Sin

Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin

July 9, 2026
Next Post
2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

LABARAI MASU NASABA

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

2027: Tinubu Ya Sake Zaɓar Shettima A Matsayin Abokin Takararsa

July 10, 2026
Taron Kara Wa Juna Sani Na Duniya Ya Yi Nazari Kan Kwarewar Kasar Sin Wajen Rage Talauci

Taron Kara Wa Juna Sani Na Duniya Ya Yi Nazari Kan Kwarewar Kasar Sin Wajen Rage Talauci

July 10, 2026
An Ceto Dukkanin Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Jihar Oyo — Fadar Shugaban Ƙasa

An Ceto Dukkanin Ɗalibai Da Malaman Da Aka Sace A Jihar Oyo — Fadar Shugaban Ƙasa

July 10, 2026
Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia

Xi Ya Zanta Da Shugabar Namibia

July 10, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Ko Ka San Dalilin Da Ya Sa Chana Da Indiya Ba Sa Buga Kofin Duniya?

July 10, 2026
“Kashin Baya” Na Sin Ya Zama Abun Dogara Ga Kasashen Afirka

“Kashin Baya” Na Sin Ya Zama Abun Dogara Ga Kasashen Afirka

July 10, 2026
Labarin Farfesoshi Tagwaye Da Suka Yi Karatun Digiri Tare Suna Aiki Tare A Wuri Ɗaya

Sana’ar Ɗinki: Yadda Telolin Zariya Suka Yi Fice A Sassan Afirka

July 10, 2026
Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

Shugaba Xi Ya Gana Da Firaministan Koriya Ta Arewa A Beijing

July 10, 2026
Kofin Duniya: Na fi Son Faransa Ta Kara Da Argentina A Wasan Ƙarshe A Kan Ingila — Vieira

Kofin Duniya: Na fi Son Faransa Ta Kara Da Argentina A Wasan Ƙarshe A Kan Ingila — Vieira

July 10, 2026
Sojoji Sun Daƙile Harin Ƴan Bindiga A Wani Ƙauyen Katsina

Sojoji Sun Daƙile Harin Ƴan Bindiga A Wani Ƙauyen Katsina

July 10, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.