Ranar 25 ga wata da yamma bisa agogon Amurka, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya kammala ziyarar aiki da ya kai Amurka.Yayin da yake barin birnin Washington, D.C., manyan jami’an gwamnatin Amurka sun raka shi zuwa filin jirgin sama, inda aka yi harbin bindiga na girmamawa har sau 21.
Xi ya fara ziyarar aikin a Amurka ne a ranar Laraba, wadda ta kasance karo na farko cikin shekaru 11. (Fa’iza Mustapha)
ADVERTISEMENT














