• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Babban Da Ga Dan Majalisar Dokokin Bauchi

by Khalid Idris Doya
3 years ago
'Yan Bindiga

Wasu ‘yan bindiga sun sace tare da hallaka dan memban majalisar dokokin Jihar Bauchi mai wakiltar mazabar Dass, Honorabul Baba Ali.

Bayanin kisan ya fito ne a yayin zaman majalisar na ranar Talata wanda mataimakin Kakain majalisar, Rt. Hon. Danlami Ahmed Kawule ya jagoranta, sa’ilin da mamban da ke wakiltar mazabar Burra, Hon. Ado Wakili ya tashi gaban kwaryar majalisar domin mika ta’aziyya kan wannan lamarin.

  • Kotu Ta Tabbatar Da Machina A Matsayin Dan Takarar Sanatan APC A Mazabar Yobe Ta Arewa
  • WTO Ta Yi Gargadin Fuskantar Matsin Tattalin Arziki A Duniya

Kazalika, dan majalisar ya mika jajensa ga illahirin mambobin majalisar bisa kashe dan mambar majalisar mai wakiltar mazabar Dass.

Hon. Ado ya misalta lamarin a matsayin abun tausayi, bakin ciki da damuwa, sai ya yi addu’ar Allah jikan mamacin ya sanya shi cikin aljanna madaukakiya.

Da ya ke bayanin yadda lamarin ya faru daki-dai, mambar da ke wakimtar mazabar Dambam/Zagaya/Jalam, Hon. Baballe Abubakar Dambam, ya ce, babban dan Hon. Bala Ali dai garkuwa wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka yi kuma kwanaki kalilan bayan garkuwa da shi din suka kasheshi.

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Kano Na Tattauna Batun Fara Amfani Da Harshen Hausa A Wurin Koyarwa A Makarantu 

ECOWAS Ta Ƙaryata Iƙirarin Trump Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya

Ya ce, tunin aka yi jana’izar mamacin gami da kaisa makabarta, ya nuna lamarin a matsayin abu mai firgitarwa da tada hankali.

Da yake maida jawabi kan kudirin, Kakakin majalisar jihar ya umarci a gudanar da addu’a ta musamman ga mamacin wanda kuma mambar da ke mazabar Shira, Hon. Bello Muazu Shira ya jagoranta da nufin neman rahamar Allah ga mamacin.

Kakakin ya ce mambobin majalisar za su kai ziyarar jajantawa ga ahlim mamacin domin taya su alhenin wannan lamarin jimkadan bayan zaman majalisar.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Majalisar Kano Na Shirin Zartar Da Dokar Gwajin Kwayoyin Jini, Kanjamau Da Cutar Hanta Kafin Aure
Manyan Labarai

Majalisar Kano Na Tattauna Batun Fara Amfani Da Harshen Hausa A Wurin Koyarwa A Makarantu 

November 5, 2025
An Nemi Kasashen ECOWAS Su Samar Da Kariya Ga Yankunan Hakar Ma’adanai
Manyan Labarai

ECOWAS Ta Ƙaryata Iƙirarin Trump Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya

November 5, 2025
Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86
Da ɗumi-ɗuminsa

Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86

November 5, 2025
Next Post
Gobara Ta Lalata Gidaje 80 A Sri Lanka – ‘Yansanda

Gobara Ta Lalata Gidaje 80 A Sri Lanka – ‘Yansanda

LABARAI MASU NASABA

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

Mao Ning: Harka Da Kasar Sin Mabudi Ne Na Samun Damammaki

November 5, 2025
Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

Yadda Gwamna Lawal Ya Aiwatar Da Ayyukan Gina Zamfara Na Naira Biliyan 140

November 5, 2025
Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

Li Chenggang Ya Gana Da Tawagar Cinikayyar Kayan Noma Ta Amurka

November 5, 2025
Majalisar Dattawa

Majalisa Ta Amince Da Ɗaurin Shekaru 14 A Gidan Yari Ga Malamai Masu Cin Zarafin Mata A Jami’o’i

November 5, 2025
Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

Yanayi Mai Launin Zinare A Kasar Sin

November 5, 2025
Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

Dantsoho Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Afrika Wajen Bunkasa Tashoshin Jiragen Ruwa

November 5, 2025
Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

Nazarin Cgtn: Kasashe Masu Tasowa Sun Yi Kira Da A Inganta Tsarin Tafiyar Da Harkokin Duniya

November 5, 2025
Gwamna Yusuf

Malam Triump: Ƙungiyoyin Ɗariƙun Sufaye Sun Maka Gwamnan Kano A Kotu

November 5, 2025
An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

An Rufe Canton Fair Na 138 A Guangzhou

November 5, 2025
Sabbin Ministoci

Majalisa Ta Nuna Damuwa Kan Rahoton Yiwuwar Asarar Dala Biliyan 300 A Badaƙalar Ɗanyen Mai

November 5, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.