ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Tuesday, October 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yau Za A Fara Jana’izar Ayatollah Khamenei A Tehran

by Sadiq
8 months ago
Ayatollah

An sanar da cewa a yau ne za a fara jana’izar Jagoran addinin Iran, Ali Khamenei, a birnin Tehran.

Kafafen yaɗa labaran Iran sun ce za a fara taron da misalin ƙarfe 6:30 na yamma agogon GMT, kuma za a gudanar da shirye-shiryen na tsawon kwanaki uku kafin a yi jerin gwanon jana’izar.

  • Dalilin Da Ya Sa Muka Kai Wa Iran Hari — Donald Trump 
  • Wang Yi Ya Tattauna Da Ministan Wajen Isra’ila Ta Wayar Tarho 

An kashe Khamenei ne a hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran a ranar Asabar.

ADVERTISEMENT

Lamarin ya ƙara tsananta rikicin da ke tsakanin ɓangarorin.

Jaridar The New York Times ta ruwaito cewa wasu jami’an Iran sun ce ɗansa, Mojtaba Khamenei, na daga cikin waɗanda ake ganin za su maye gurbinsa.

LABARAI MASU NASABA

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

Ana sa ran za a iya yanke hukunci kan sabon jagora nan ba da jimawa ba.

A wani ɓangare kuma, Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz, ya yi gargaɗi cewa duk wanda zai gaji Khamenei zai ci gaba daga inda ya tsaya.

Iran ta tabbatar da mutuwar Khamenei sakamakon hare-haren Amurka da Isra’ila, yayin da ake ci gaba da tambayar ko ƙawayen Iran za su shiga yaƙi da Amurka.

MASU ALAKA

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh
Kasashen Ketare

An Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Birnin Riyadh

October 23, 2026
Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027
Kasashen Ketare

Saudiyya Ta Ɗage Babban Taron Zuba Jari Zuwa Shekarar 2027

October 20, 2026
An Kashe Mutane 18 A Harin Houthi Kan Sansanin Sojoji A Yemen
Kasashen Ketare

An Kashe Mutane 18 A Harin Houthi Kan Sansanin Sojoji A Yemen

October 19, 2026
Next Post
An Ɗage Jana’izar Ayatollah Ali Khamenei Saboda Yawan Jama’a 

An Ɗage Jana'izar Ayatollah Ali Khamenei Saboda Yawan Jama'a 

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

October 26, 2026
Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

Kasar Sin Na Maraba Da Karin Kasashe Su Shiga Kungiyar Hadin Gwiwar Fasahar AI Ta Duniya

October 26, 2026
Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

Sin A Shirye Take Ta Samar Da Cimma Matsaya Kan Tsarin Mabambantan Bangarori Tare Da Karfafa Rawar Da MDD Ke Takawa

October 26, 2026
Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Mutane 6 A Matsayin Sabbin Kwamishinoni

October 26, 2026
Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.