ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 2, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

by Muhammad
3 hours ago

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya miƙa sunayen mutane biyu ga Majalisar Dokokin Jihar domin tantancewa da tabbatar da su a matsayin kwamishinoni.

Mutanen biyu sun haɗa da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa, da tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kano a zamanin tsohon Gwamna Ibrahim Shekarau, Hon. Balarabe Sa’idu Gani.

Ana sa ran Majalisar za ta gudanar da tantancewar a ranar Talata, 3 ga Nuwamba, 2026, da ƙarfe 10:00 na safe.

ADVERTISEMENT

A cikin wata sanarwa da Kakakin Majalisar, Kamaluddeen Sani Shawai, ya fitar ranar Litinin, ya ce Majalisar ta karɓi wasiƙar buƙatar tantance mutanen biyu daga Gwamna Abba Kabir Yusuf.

Ya ƙara da cewa za a gudanar da tantancewar ne bisa tanade-tanaden Kundin Tsarin Mulkin Tarayyar Nijeriya.

LABARAI MASU NASABA

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Sanarwar ta kuma bayyana cewa Shugaban Majalisar, Rt. Hon. Jibril Isma’il Falgore, ne zai jagoranci zaman tantancewar.

Sanusi Bature Dawakin Tofa shi ne mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, kuma yana cikin mutanen biyu da gwamnan ya miƙa sunayensu domin tantancewa da yiwuwar naɗa su a matsayin kwamishinoni a gwamnatin jihar.

Muhammad
+ postsBio
  • Muhammad
    Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?
  • Muhammad
    Yawaitar Tashin Gobara A Kasuwannin Kano, Shin ’Yan Kasuwa Na Samun Kulawar Da Ta Dace?
  • Muhammad
    Kasafin Kuɗin 2027: Tambayoyi Biyar Da Ya Kamata Gwamnatin Tarayya Ta Amsa
  • Muhammad
    ’Yan Sandan Jihohi: Abin Da Za Su Sauya Wajen Inganta Tsaro Da Matakan Kariya Daga Cin Zarafi

MASU ALAKA

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi
Labarai

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani
Labarai

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026
INEC Ta Fara Gyaran Rajistar Masu Zaɓe Bayan Zargin Amfani Da Hotunan AI
Manyan Labarai

Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?

November 2, 2026
Next Post
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

Shin Wannan Ce Shekarar Da "Kano Pillars" Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

Xi Jinping Ya Tattauna Da Sultan Na Oman Haitham Bin Tariq Al- Said

November 2, 2026
Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kebbi

November 2, 2026
Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

Dino Melaye Ya Ƙalubalanci Tinubu Gasar Karanta Alƙur’ani

November 2, 2026
Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

Shin Wannan Ce Shekarar Da “Kano Pillars” Za Su Sake Lashe Kofin NPFL?

November 2, 2026
Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

Yusuf Ya Miƙa Sunan Sunusi Bature Da Tsohon Kakakin Majalisa Gani Domin Naɗa Su Kwamishinoni

November 2, 2026
INEC Ta Fara Gyaran Rajistar Masu Zaɓe Bayan Zargin Amfani Da Hotunan AI

Zaɓen 2027: Shin INEC Za Ta Iya Dawo Da Aminci A Zukatan Jama’a Kan Bayyanar Rajistar Zaɓe Ta AI?

November 2, 2026
Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

Ba Za Mu Yarda Da Maguɗin Zaɓe Ba – Dino Melaye Ya Gargaɗi INEC

November 2, 2026
Yawaitar Tashin Gobara A Kasuwannin Kano, Shin ’Yan Kasuwa Na Samun Kulawar Da Ta Dace?

Yawaitar Tashin Gobara A Kasuwannin Kano, Shin ’Yan Kasuwa Na Samun Kulawar Da Ta Dace?

November 2, 2026
Tinubu Ne Zai  Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

Tinubu Ne Zai Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2027 – Barau

November 2, 2026
Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaki Ya Rasu A Hatsarin Mota Watanni Uku Bayan Zaɓansa

Shugaban Ƙaramar Hukumar Zaki Ya Rasu A Hatsarin Mota Watanni Uku Bayan Zaɓansa

November 2, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.