ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Za A Sake Yanke Hukunci Ga Farfado Da Ra’ayin Fin Karfin Soja Na Japan A Tarihi

by Sulaiman
4 months ago
Japan

Shekaru 80 da suka gabata, alkalin Sin da ya halarci shari’o’in Tokyo Mei Ruao ya yi kashedin cewa, manta wahalhalun baya zai haifar da hadari a nan gaba.

Bayan shekaru 80, kasar Japan ta sake farfado da sabon ra’ayin nuna karfin soja, ana iya ganin daraja da ma’anar shari’o’in Tokyo a tarihi.

A ranar 3 ga watan Mayun shekarar 1946, biyo bayan tanade-tanaden mika wuya da Japan ta yi ba tare da wani sharadi ba da kuma na kotun hukunta laifukan yakin duniya na II da kasashen kawance suka gabatar, kotun ta fara sauraron shari’a kan laifukan yakin, kuma bisa haduwar manyan kasashe 11 da hujjoji da shaidu masu karfi da aka gabatar, wadannan shari’o’i sun samu sojojin Japan da laifin kaddamar da yaki da take dokokin kasa da kasa da bayyana irin ta’asar da Japanawa suka aikata a kasashen Asiya da dama.

ADVERTISEMENT

An kuma yanke wa manyan masu laifi su 25 hukuncin kisa ta hanyar rataya ko zaman gida yari, cikinsu har da Hideki Tojo. Haka kuma an karyata shari’o’i kamar “shari’ar tabbatar da nasara” da “yakin Japan na kare kai” da “dokar gyara hukunce-hukunce.”Bayan shekaru 80, an samu babban sauyi a yanayin duniya. A halin yanzu, gwamnatin Takaichi Sanae ta kasar Japan ta gaggauta raya sabon ra’ayin nuna karfin soja, wanda ya kawo barazana ga odar duniya.

Japan ta dauki matakai sannu a hankali don yada ra’ayin karfafa karfin soja, kamar su daga kasafin kudin tsaron kasa, da amincewa da fitar da manyan makamai, da gaggauta jibge makamai, da goyon bayan mallakar makaman nukiliya, da sa kaimi ga gyara ka’idoji uku na tsaron kasa, da shiryawa yaki na dogon lokaci, wadanda dukkansu suka jawo hankalin kasa da kasa.Ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta bayyana cewa, shari’o’in Tokyo, mataki ne mai muhimmanci a fannin kare doka da kuma tarihin bil’adama baki daya.

LABARAI MASU NASABA

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

Ta ce ba a kayyade tsawon lokacin bincike da yanke hukunci kan laifuffukan da sojojin Japan suka aikata a yakin duniya na biyu na cin zarafin bil’adama ba, hakan ya sa za a ci gaba da bincike kan wadannan laifuka. (Zainab Zhang)

Japan
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou
  • Sulaiman
    Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E
  • Sulaiman
    Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka
  • Sulaiman
    An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

MASU ALAKA

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou
Daga Birnin Sin

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E
Daga Birnin Sin

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS
Daga Birnin Sin

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Next Post
APC Ta Tsawaita Wa’adin Sayar Da Fom, Ta Sauya Jadawalin Tantancewa Ƴan Takara

APC Ta Tsawaita Wa’adin Sayar Da Fom, Ta Sauya Jadawalin Tantancewa Ƴan Takara

LABARAI MASU NASABA

Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

Jarumin Nollywood Olu Jacobs Ya Rasu Yana Da Shekaru 84

September 16, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 10 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

Sojoji Sun Ceto Mutane 10 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina

September 16, 2026
Nan Gaba TIinubu A Wajen Opay Da Moniepoint Zai Nemi Rancen Kuɗi – Dino Melaye

Gwamnati Ba Ta Da Hurumin Ɗaukar Nauyin Yi Wa Mutane Aure – Dino Melaye

September 16, 2026
An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

An Bude Taron Kasa Da Kasa Karo Na 5 Dangane Da Tsarin Cin Gajiyar Fasahar Taurarin Dan Adam Na Beidou

September 15, 2026
Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar  Zhuque-2E

Sin Ta Yi Nasarar Harba Taurarin Dan Adam 10 Ta Amfani Da Rokar Zhuque-2E

September 15, 2026
Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

Tattalin Arzikin Sin Ya Ci Gaba Da Tafiya A Turba Mai Kyau Yayin Da Masana’antun Manyan Fasaha Da Cinikayyar Ketare Ke Habaka

September 15, 2026
Gwamnatin Katsina

An Raba Keken Adaidaita 238 Domin Kai Marasa Lafiya Asibitoci A Katsina

September 15, 2026
Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

Kamfanonin Kasashen Waje Suna Amfani Da Sabbin Damammakin Bikin CIFTIS

September 15, 2026
Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

Tsoffin Shugabannin Hukumar NFF Sun Buƙaci A Naɗa Kwamiti Domin Warware Matsalolin Hukumar

September 15, 2026
Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

Sin Na Fatan Kiyaye Dokokin Kasa Da Kasa Bisa Yarjejeniyar Sararin Samaniya Tare Da Sauran Kasashe

September 15, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.