• Leadership Hausa
Monday, January 30, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Aisha Buhari: “Ko A Sako Dalibin Da Aka Kama Ko Mu Fara Zanga-Zanga” – Kungiyar Daliban Nijeriya

by Sulaiman
2 months ago
in Labarai
0
Aisha Buhari: “Ko A Sako Dalibin Da Aka Kama Ko Mu Fara Zanga-Zanga” – Kungiyar Daliban Nijeriya

Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta bayar da wa’adin kwanaki biyu ga babban sufeton ‘yansanda, Usman Alkali Baba da uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari da a saki Aminullah Adamu na jami’ar tarayya dake Dutse ko kuma su fuskanci wata gagarumar zanga-zangar dalibai a fadin kasar nan.

Ma’ajin kungiyar na yankin arewa maso yamma, comrade Bashir Suleiman Limanci ne ya sanar da hakan yayin wani taron manema labarai da kungiyar ta shirya a Dutse babban birnin jihar Jigawa.

  • Aisha Buhari Ta Shiga Sulhu Kan Rikicin Da Ya Dabaibaye Jam’iyyar APC A Adamawa

Ya ce kungiyar ba ta goyon bayan abinda Aminullahi Adamu ya rubura a kafar sada zumunta wanda hakan ya fusata uwargidan shugaban kasar.

Sai dai Limanci ya bayyana cewa kungiyar ta yi Allah wadai da kama Aminullah da tsare shi da kuma duka ba bisa ka’ida ba bisa umarnin uwargidan shugaban kasa.

Kungiyar ta ce Aminullah wanda dalibi ne na matakin aji biyar a shekarar karshe a jami’ar ya kusa fara rubuta jarabawar karshe nan da kwanaki biyar masu zuwa.

Labarai Masu Nasaba

Buhari Ya Nada Dogara A Matsayin Sabon Darakta Janal Na Hukumar NYSC

Kwantena Ta Latse Wata Motar Bas, Ta Kashe Fasinjoji 8 A Legas

Previous Post

Sharuddan Da APC Ta Gindaya Kafin Tinubu Ya Halarci Taron Muhawarar Shugabancin Kasa

Next Post

An Tsinci Gawar Wata Mace Cikin Dakin Wani Otel A Sabon Garin Zariyan Jihar Kaduna

Related

Buhari Ya Nada Dogara A Matsayin Sabon Darakta Janal Na Hukumar NYSC
Labarai

8 hours ago
Kwantena Ta Latse Wata Motar Bas, Ta Kashe Fasinjoji 8 A Legas
Labarai

Kwantena Ta Latse Wata Motar Bas, Ta Kashe Fasinjoji 8 A Legas

14 hours ago
Abubuwan 5 Da Zaku So Ku Ji A Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura
Manyan Labarai

15 hours ago
Inganta Ilimi: Gwamnatin Jihar Gombe Ta Dauki Karin Sabbin Malamai 1,000 Aiki

Mun Dandana Kudarmu A 2022, In Ji ‘Yan Kasuwa A Jihar Gombe
Labarai

Mun Dandana Kudarmu A 2022, In Ji ‘Yan Kasuwa A Jihar Gombe

22 hours ago
Babu Wata Baraka Tsakanina Da Buhari – Tinubu
Manyan Labarai

Babu Wata Baraka Tsakanina Da Buhari – Tinubu

1 day ago
Next Post
An Tsinci Gawar Wata Mace Cikin Dakin Wani Otel A Sabon Garin Zariyan Jihar Kaduna

An Tsinci Gawar Wata Mace Cikin Dakin Wani Otel A Sabon Garin Zariyan Jihar Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Kasar Sin Za Ta Samar Da Karfin Farfado Da Tattalin Arzikin Duniya A Shekarar 2023

January 30, 2023
Sin Za Ta Aiwatar Da Matakan Bunkasa Farfadowar Tattalin Arziki Da Daidaito A Fannin Cinikayyar Waje Da Zuba Jari

January 29, 2023
Buhari Ya Nada Dogara A Matsayin Sabon Darakta Janal Na Hukumar NYSC

Buhari Ya Nada Dogara A Matsayin Sabon Darakta Janal Na Hukumar NYSC

January 29, 2023
Jirgin Sama Kirar Kasar Sin Samfurin C919 Ya Tashi A Karon Farko Cikin Sabuwar Shekarar Zomo

Sin Na Gabatar Da Kyakkyawan Misali A Fannin Hadin Gwiwar Kasa Da Kasa In Ji Wani Masani

APC Ta Kasa Cika Alƙawarin Sauya Fasalin Ƙasa, In Ji Atiku

APC Ta Kasa Cika Alƙawarin Sauya Fasalin Ƙasa, In Ji Atiku

January 29, 2023
Kwantena Ta Latse Wata Motar Bas, Ta Kashe Fasinjoji 8 A Legas

Kwantena Ta Latse Wata Motar Bas, Ta Kashe Fasinjoji 8 A Legas

January 29, 2023
Abubuwan 5 Da Zaku So Ku Ji A Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura

Abubuwan 5 Da Zaku So Ku Ji A Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura

January 29, 2023
Inganta Ilimi: Gwamnatin Jihar Gombe Ta Dauki Karin Sabbin Malamai 1,000 Aiki

Inganta Ilimi: Gwamnatin Jihar Gombe Ta Dauki Karin Sabbin Malamai 1,000 Aiki

January 29, 2023
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano Ta Cafke Jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya

ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci