ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, September 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Uba Sani Ya Farfaɗo Da Asibitin Da Aka Yi Watsi Da Shi Tsawon Shekaru 40 – Hakimin Makarfi

by Sulaiman
3 months ago
Uba sani

Hakimin Makarfi, Alhaji Adamu Abdullahi, ya yabawa Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, kan sake gina da zamanantar da Babban Asibitin Makarfi, yana mai cewa aikin ya kawo karshen shekaru da dama na sakaci tare da sauya yanayin kiwon lafiya a yankin.

Ya bayyana cewa tun bayan kafa asibitin a farkon shekarun 1970, ba a taba gudanar da wani gagarumin aikin gyara ko samar da kayan aikin zamani ba sai a ƙarƙashin gwamnatin Sanata Uba Sani.

Hakimin ya yi wannan jawabi ne yayin rangadin ayyukan ci gaba da gwamnatin jihar ke aiwatarwa a shiyya ta daya, ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’adu, Malam Ahmed Maiyaki, da Kwamishiniyar Lafiya, Hajiya Umma K. Ahmad.“Mutanenmu sun sha wahala tsawon shekaru saboda ƙarancin kayan aiki da ingantattun ayyukan lafiya. Yanzu kuma an kawo ƙarshen wannan matsala ta hanyar sake gina asibitin da samar masa da kayan aiki na zamani,” in ji Hakimin.

ADVERTISEMENT

Ya kara da cewa aikin ya dawo da amincewar jama’a ga asibitocin gwamnati tare da samar wa dubban mutane damar samun kulawar lafiya mai inganci kusa da gidajensu.Wata mazauniyar yankin, Malama Sadiya Rabiu, ta ce sabon fasalin asibitin ya rage mata da sauran jama’a wahalar zuwa wasu garuruwa domin neman magani.“A yau muna samun kulawar lafiya mai kyau a gida. Wannan babban sauyi ne ga iyalai da dama,” in ji ta.

Shi ma Abdullahi Musa ya bayyana cewa aikin ya nuna yadda gwamnatin Uba Sani ke ba da fifiko ga walwalar talakawa da ci gaban al’umma.Kwamishiniyar Lafiya, Hajiya Umma K. Ahmad, ta ce asibitin Makarfi na daga cikin asibitoci 16 da ake sake ginawa da zamanantarwa a faɗin jihar domin ƙara inganta harkokin kiwon lafiya

LABARAI MASU NASABA

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

Uba sani
Sulaiman
+ postsBio
  • Sulaiman
    Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna
  • Sulaiman
    Sin Ba Ta Taba Janyewa Wata Kasa Tsani Ba
  • Sulaiman
    Xi Ya Aike Da Gaisuwa Albarkacin Ranar Malamai Yana Mai Kira Da A Samar Da Matasa Masu Hazaka Domin Kara Farfado Da Kasa
  • Sulaiman
    Renon Matasa A Kan Kyakkyawar Turba Ginshiki Ne Na Gina Kasa

MASU ALAKA

Uba sani
Labarai

Jerin Bankuna 32 Da Aka Amince Su Sayar Da Hannun Jarin Matatar Dangote

September 10, 2026
Uba sani
Labarai

Uganda Za Ta Fara Fitar Da Man Fetur Zuwa Ƙasashen Waje

September 10, 2026
Cutar Mashaƙo Ta Ɓarke A Kano, Katsina Da Filato
Manyan Labarai

Mashaƙo: Adadin Mutanen Da Suka Rasu Sun Kai 27 A Filato

September 10, 2026
Next Post
’Yan Kasuwa Na Kasashen Waje Sun Yaba Wa Yanayin Kasuwanci Na Sin

An Kashe Shahararren Mai Sharhin Siyasar Kano, Ibrahim Dan Shagamu

Wane Ne Dan Shagamu: Su Wane Ne Suka Kashe Shi A Kano?

September 10, 2026
Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

Al’umma Sun Yaba Wa Sojoji Kan Yaƙar ’Yan Bindiga A Zamfara

September 10, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

Ambaliyar Ruwa Ta Tafi Da Ɗalibai 2 A Abuja Da Abia

September 10, 2026
’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

’Yansanda Sun Kama Wadda Ta Yaɗa Labarin OPay Zai Daina Aiki A Nijeriya

September 10, 2026
2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

2027: ’Yansanda Sun Gargaɗi Jam’iyyun Siyasa Kan Haifar Da Rikici A Sakkwato

September 10, 2026
Zabe: Gwamnatin Kano Ta Taƙaita Zirga-zirgar Mutane Da Ababen Hawa

Gwamna Yusuf Ya Umarci Jami’an Tsaro Su Gano Waɗanda Suka Kashe Danshagamu

September 10, 2026
Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

Sin Na Fatan Amurka Za Ta Dakatar Da Furta Karairayi Da Nufin Bata Mata Suna

September 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.