• Leadership Hausa
Wednesday, July 6, 2022
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result
Home Daga Birnin Sin

Amsar “Tambaya Kan Halin Da Ake Ciki”

by CMG Hausa
2 weeks ago
in Daga Birnin Sin
0
Amsar “Tambaya Kan Halin Da Ake Ciki”
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

Layin Dogo Na Zamani Na SGR Da Kasar Sin Ta Gina Yana Shirin Tsara Fitar Da Kayayyakin Habasha Zuwa Ketare Da Kara Samun Riba

Manufofin Sin Na Bude Kofa Ga Waje Da Yin Kwaskwarima A Gida Sun Amfana wa Sin Da Ma Duniya

“Ina duniya ta dosa ne?” A yayin bikin bude dandalin kasuwanci na BRICS da aka gudanar a yammacin jiya, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gabatar da wani muhimmin jawabi ta kafar bidiyo wanda ya tabo “tambaya game da halin ake ciki”.

Shugaba Xi ya bayyana cewa, “Dole ne mu hada kai tare, don wanzar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a duniya baki daya”, “Dole ne mu taimaki juna tare da inganta ci gaba mai dorewa a duniya baki daya”, “Dole ne mu taimaki juna don cimma hadin gwiwar samun nasara tare”, “Dole ne mu yi hakuri ga juna don kara bude wa juna kofa”, shawarwari 4 da Xi Jinping ya gabatar, sun nuna muradin bai daya na al’ummomin kasashen duniya, kuma ya zama cikakkiyar amsa game da “tambaya kan halin da ake ciki “. (Mai fassarawa: Ibrahim daga CMG Hausa)

ShareTweetSendShare
Previous Post

Gwamnatin Tarayya Ta Kori Sabbin Ma’aikata 3000 Kan Takardun Aiki Jabu

Next Post

Mun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Kai Hari A Cocin Katolika Dake Ondo – Amotekun

Related

Layin Dogo Na Zamani Na SGR Da Kasar Sin Ta Gina Yana Shirin Tsara Fitar Da Kayayyakin Habasha Zuwa Ketare Da Kara Samun Riba
Daga Birnin Sin

6 hours ago
Manufofin Sin Na Bude Kofa Ga Waje Da Yin Kwaskwarima A Gida Sun Amfana wa Sin Da Ma Duniya
Daga Birnin Sin

Manufofin Sin Na Bude Kofa Ga Waje Da Yin Kwaskwarima A Gida Sun Amfana wa Sin Da Ma Duniya

7 hours ago
Amurka Tana Yunkurin Ta Da Yake-yake A Sassan Duniya
Daga Birnin Sin

Amurka Tana Yunkurin Ta Da Yake-yake A Sassan Duniya

8 hours ago
Sin: Ra’ayin Nuna Wariyar Launin Fata Yana Kara Tsanani A Amurka
Daga Birnin Sin

Sin: Ra’ayin Nuna Wariyar Launin Fata Yana Kara Tsanani A Amurka

9 hours ago
Kyautata Dangantaka Da Sin Na Iya Taimakawa Amurka Shawo Kan Matsalar Tattalin Arzikin
Daga Birnin Sin

Kyautata Dangantaka Da Sin Na Iya Taimakawa Amurka Shawo Kan Matsalar Tattalin Arzikin

11 hours ago
Sharhi: Laifin Wani Ba Ya Shafar Al’umma Duka
Daga Birnin Sin

Sharhi: Laifin Wani Ba Ya Shafar Al’umma Duka

11 hours ago
Next Post
Mun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Kai Hari A Cocin Katolika Dake Ondo – Amotekun

Mun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Kai Hari A Cocin Katolika Dake Ondo - Amotekun

LABARAI MASU NASABA

Wani Abun Fashe Wa Da Ake Zaton Bom Ne Ya Tashi A Gidan Yarin Kuje Da Ke Abuja

July 5, 2022
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Tabbatar da Kashe Jami’inta, ACP Aminu Umar

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina Ta Tabbatar da Kashe Jami’inta, ACP Aminu Umar

July 5, 2022
Layin Dogo Na Zamani Na SGR Da Kasar Sin Ta Gina Yana Shirin Tsara Fitar Da Kayayyakin Habasha Zuwa Ketare Da Kara Samun Riba

Layin Dogo Na Zamani Na SGR Da Kasar Sin Ta Gina Yana Shirin Tsara Fitar Da Kayayyakin Habasha Zuwa Ketare Da Kara Samun Riba

July 5, 2022
Buhari Ya Ci Alwashin Kawo Karshen Lalacewar Layin Samar Da Wutar Lantarki Na Kasa

Sallah: ‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Shugaba Buhari Hari A Hanyarsa Ta Zuwa Katsina

July 5, 2022
Shugaban Jam’iyyar APC Na Yankin Ibadan Da Oyo Ya Sauya Sheka Zuwa PDP

Shugaban Jam’iyyar APC Na Yankin Ibadan Da Oyo Ya Sauya Sheka Zuwa PDP

July 5, 2022
Manufofin Sin Na Bude Kofa Ga Waje Da Yin Kwaskwarima A Gida Sun Amfana wa Sin Da Ma Duniya

Manufofin Sin Na Bude Kofa Ga Waje Da Yin Kwaskwarima A Gida Sun Amfana wa Sin Da Ma Duniya

July 5, 2022
PDP Ta Yi Gangamin Wayar Da Kan Jama’a Kan Muhimmancin Katin Zabe A Abuja

Kwankwaso Ka Da Ka Kuskura Ka Sake Alakantamu Da Peter Obi —Kungiyar IPOB

Zargin Badakalar Kudade: ICPC Ta Cafke Dan Kwangilar Kotun Koli Na Bogi

Zargin Badakalar Kudade: ICPC Ta Cafke Dan Kwangilar Kotun Koli Na Bogi

July 5, 2022
Amurka Tana Yunkurin Ta Da Yake-yake A Sassan Duniya

Amurka Tana Yunkurin Ta Da Yake-yake A Sassan Duniya

July 5, 2022
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci