Alhamis din nan ne aka bude taron kasa da kasa kan tsarin demokuradiyya na duniya karo na biyu a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Taken taron na wannan karo shi ne: Makomar bai daya ta daukacin bil-Adama. (Mai fassarawa: Ibrahim)
ADVERTISEMENT












