ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

by CGTN Hausa
9 hours ago
Beijing

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

An gudanar da bikin bude taron kasa da kasa na kafofin watsa labarai karo na 7 a jiya Asabar a nan birnin Beijing, bisa taken “Kafofin watsa labarai a zamanin basira: Daga cimma matsaya zuwa aiki.”Kamfanin dillancin labarai na kasar Sin Xinhua, da gwamnatin birnin Beijing ne suka yi hadakar shirya taron, wanda zai gudana tun daga ranar Alhamis 5 ga wata zuwa gobe Litinin 9 ga watan nan na Nuwamba.

Taron ya hallara wakilai kusan 500 daga manyan kafofin watsa labarai kimanin 330, da kwararru, da sassan gwamnatocin kasashe da yankunan duniya 112, da ma jamian MDD da sauran wasu hukumomin kasa da kasa.

An amince da matsaya daya ta taron karo na 7 a yayin bikin bude shi, matsayar da ta yi kira da a kara azamar bunkasa sauya akala, da kafa masanaantar watsa labarai da shirye-shirye mai nagarta a zamanin AI.

ADVERTISEMENT

Kazalika, matsayar ta amince da karuwar tasirin fasahar AI a harkar ci gaban ayyukan kafafen watsa labarai, kana za ta mara baya ga bunkasa amfani da fasahar AI bisa dacewa, wadda za ta zamo mai game dukkanin sassa a ayyukan bangarorin watsa labarai da shirye-shirye, ta yadda ci gaban fasahar zai amfani dukkanin sassan a kowane mataki na ci gaba, kuma a ko wace kasa. (Saminu Alhassan)

Beijing
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/
    Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

    Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

MASU ALAKA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana
Daga Birnin Sin

November 8, 2026
CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje
Daga Birnin Sin

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

November 8, 2026
Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD
Daga Birnin Sin

Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

November 8, 2026
Next Post
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji - Kwankwaso

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

November 8, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

November 8, 2026
Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

November 8, 2026
CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

INEC Za Ta Tattauna Kan Makomar Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC

November 8, 2026
Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

November 8, 2026
An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

November 8, 2026
Tsadar Hayar Shaguna Ya Sa Ƴan Kasuwar Abuja Sun Koma Sayar Da Kaya Ta Intanet

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci