ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

by CGTN Hausa
8 hours ago
MDD

Tawagar dindindin ta kasa Sin a ofishin MDD dake birnin Vienna da sauran kungiyoyin kasa da kasa a Switzerland, ta gudanar da bikin cika shekaru 55 da maido wa janhuriyar alummar kasar Sin halastacciyar kujerarta ta MDD, matakin dake shaida irin gudunmawar Sin da jaddada goyon bayanta ga MDD.

An gudanar da bikin ne a ranar Jummaa, ya kuma samu halartar shugabannin hukumomin kasa da kasa, ciki har da babbar daraktar ofishin MDD dake Vienna Monica Juma, da shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ko IAEA Rafael Grossi, da babban daraktan hukumar bunkasa masanaantu ta MDD ko UNIDO Gerd Mueller.

Bikin ya hallara kusan mutane 200, ciki har da wakilan dindindin da jamian diflomasiyyar kasashe daban-daban, da kuma gogaggun masana.

ADVERTISEMENT

Wakilin dindindin na kasar Sin a ofishin MDD da sauran kungiyoyin kasa da kasa dake Vienna Li Song, shi ne ya jagoranci bikin, ya kuma bayyana cikin jawabinsa cewa, shekaru 55 tun bayan maidowa kasar Sin halastacciyar kujerarta ta MDD, kasar ta samu ci gaba cikin lumana, ta kuma samar da gudunmawa ga kyautatuwar rayuwar biladama.

Kazalika, ta samu gagarumin ci gaban alumma karkashin jagorancin JKS, ta yi matukar mayar da hankali ga martaba rawar da MDD ke takawa, da ma kara samar da gudunmawa mai kima ga kudurin MDD na wanzar da zaman lafiya da ci gaba. (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

MDD
CGTN Hausa
+ postsBio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

    Shugaban Hukumar Shirin Raya Kasa Ta MDD Ya Yi Bayani Game Da Babbar Ma’anar Bikin CIIE

MASU ALAKA

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana
Daga Birnin Sin

November 8, 2026
CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje
Daga Birnin Sin

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

November 8, 2026
An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing
Daga Birnin Sin

An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

November 8, 2026
Next Post
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

INEC Za Ta Tattauna Kan Makomar Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

Yadda Ƴan Bindiga Suka Ƙone Mutane 12 Ƴan Gida Ɗaya A Zamfara

November 8, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Duniya Kan Salon Shugabancin Sin Da Ci Gaban Duniya A Ghana

November 8, 2026
Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

Tinubu Zai Ƙaddamar Da Jirgin Ƙasan Kaduna–Kano Ranar 3 Ga Disamba

November 8, 2026
CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

CIIE Na Bai Wa Duniya Damar Cin Gajiyar Manufar Sin Ta Bude Kofa Ga Waje

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

INEC Za Ta Tattauna Kan Makomar Atiku A Matsayin Ɗan Takarar ADC

November 8, 2026
Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

Sin Ta Gudanar Da Bikin Cika Shekaru 55 Da Maido Mata Halastacciyar Kujerarta Ta MDD

November 8, 2026
Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

Tsoron Faɗuwa Zaɓe Ne Ya Sa Tinubu Jinkirta Karɓar Haraji – Kwankwaso

November 8, 2026
An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

An Kaddamar Da Taron Kafofin Watsa Labarai Na Duniya Karo Na 7 A Birnin Beijing

November 8, 2026
Tsadar Hayar Shaguna Ya Sa Ƴan Kasuwar Abuja Sun Koma Sayar Da Kaya Ta Intanet

Ƴansanda Sun Kwato Shanu 39 Da Aka Sace Bayan Musayar Wuta Da Barayin Shanu

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci