ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, July 10, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Kaddamar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Fannin Kasuwanci Na Sin Da Afirka A Kasar Habasha

by Sulaiman and CGTN Hausa
3 months ago

An kaddamar da taron masu ruwa da tsaki a fannin kasuwanci na Sin da kasashen Afirka a birnin Addis Ababa fadar mulkin kasar Habasha, inda mahalarta taron suka yi kira da a zurfafa hadin gwiwa tsakanin sassan biyu domin tabbatar da ci gaban bai daya.

Da yake jawabi yayin taron da aka bude a jiya Talata, shugaban hukumar gudanarwar kungiyar tarayyar Afirka AU Mahmoud Ali Youssouf, ya ce kasashen Afirka da Sin sun riga sun kulla dangantaka mai karfi, karkashin dandalin tattauna hadin gwiwa na Sin da Afirka ko FOCAC da sauran shirye-shirye masu nasaba, kuma ya dace kasashen Afirka su yi koyi daga kwarewar samar da ci gaba irin ta Sin.

Kazalika, Youssouf ya jinjinawa manufar kawar da harajin fito ga kasashen Afirka 53 da Sin ta sanar, yana mai kira ga kamfanonin kasar Sin da su kara yawan jarinsu a nahiyar Afirka, ta yadda za a kai ga fadada darajar hajoji, da kara inganta yanayin safararsu tare da kamfanonin Afirka domin samun alfanu na bai daya.

ADVERTISEMENT

A nasa tsokaci kuwa, shugaban tawagar kasar Sin a kungiyar AU Jiang Feng, cewa ya yi nahiyar Afirka na da makoma mai haske ta fuskar ci gaba, yayin da tsarin sarrafa hajoji, da rarraba su na kasar Sin ke da babban kuzari.

Don haka akwai tarin damammaki masu yawa na hadin gwiwa a bangaren noma, da sarrafa hajojin masana’antu, da sabbin makamashi, da tattalin arziki na dijital, da hakar ma’adanai da hadin gwiwar hada hadar kudi. (Saminu Alhassan)

LABARAI MASU NASABA

Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin

Alkaluman Farashin Kayayyakin Masarufi Na Kasar Sin Sun Karu Da Kaso 1 A Watan Yuni

Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman

    ‘Yansandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda
  • Sulaiman
    Taron Intanet Na Sin Karo Na 25 Ya Bayyana Yadda Ake Amfani Da Fasahar AI A Rayuwar Yau Da Kullum
CGTN Hausa
+ posts Bio
  • CGTN Hausa
    https://hausa.leadership.ng/author/cgtn-hausa/

    Tunanin Xi Jinping kan JKS: Hikimar Mulki Ta Farfado Da Kasa Da Kuma Tasirinta A Duniya

MASU ALAKA

Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin
Daga Birnin Sin

July 9, 2026

Next Post
Rashin Tsaro: Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Harin Makarantar ‘Yan Mata Ta Kebbi

Atiku Ya Soki Gwamnatin Tinubu Kan Sakin 7% Kacal Daga Kasafin Kudin 2025 Na Tsaro

LABARAI MASU NASABA

Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin

Asusun IMF Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Duniya, Ya Kuma Kara Na Sin

July 9, 2026
Alkaluman Farashin Kayayyakin Masarufi Na Kasar Sin Sun Karu Da Kaso 1 A Watan Yuni

Alkaluman Farashin Kayayyakin Masarufi Na Kasar Sin Sun Karu Da Kaso 1 A Watan Yuni

July 9, 2026
‘Yansandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda

‘Yansandan Jihohi Za Su Bai Wa Gwamnoni Cikakken Iko Wajen Yaƙi Da Matsalar Tsaro — Gwamna Dauda

July 9, 2026
Taron Intanet Na Sin Karo Na 25 Ya Bayyana Yadda Ake Amfani Da Fasahar AI A Rayuwar Yau Da Kullum

Taron Intanet Na Sin Karo Na 25 Ya Bayyana Yadda Ake Amfani Da Fasahar AI A Rayuwar Yau Da Kullum

July 9, 2026
Tunanin Xi Jinping kan JKS: Hikimar Mulki Ta Farfado Da Kasa Da Kuma Tasirinta A Duniya

Tunanin Xi Jinping kan JKS: Hikimar Mulki Ta Farfado Da Kasa Da Kuma Tasirinta A Duniya

July 9, 2026
Rashin Tsaro: Tinubu Ya Gana Da Shugabannin Hukumomin Tsaro

Motoci Masu Aiki Da Lantarki Kirar Kasar Sin Na Kara Samun Tagomashi A Kasuwannin Duniya

Gwamnatin Tarayya Ta Ɗaga Albashin Sojoji Daga Naira 49,000 Zuwa Naira 100,000 – Ministan Tsaro

An Gabatar Da Shirin Fadar Potala Ta Kafar CMG

kebbi

Makarantu Za Su Ci Gaba Da Zama A Rufe Har Sai Yanayin Tsaro Ya Inganta – Gwamnatin Kebbi

July 9, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci